Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1718081831488
Labarai

Da Dumi Duminsa! Babbar Kotun Tarayya Dake Kano Taci Tarar Gwamnatin Kano Miliyan 10 Akan Sarki Aminu Ado

Posted onJune 14, 2024June 14, 2024

Babbar kotun Tarayya dake zaman ta anan kano karkashin jagorancin Justice Simon Amobeda taci Gwamnatin Kano tarar Naira miliyan goma saboda tauye hakkin wanda yake …

FB IMG 1718359772575
Labarai

Rundunar Ƴan Sanda ta Kama Sufeton da Ya Kashe Wani Matashi Saboda Ya Ƙi Ba shi Cin Hanci

Posted onJune 14, 2024June 14, 2024

Rundunar ‘yan sandan jihar Kebbi ta ce ta kama wani dan sanda mai suna Insifekta Nura Ahmad, tare da tsare shi, wanda ya kashe wani …

IMG 20230923 WA0013
Labarai

Wata Sabuwa! Jami’in Dan Sanda Ya Harbe Alƙali Ana Tsaka Da Shari’ A Kotu

Posted onJune 14, 2024June 14, 2024

Wani babban jami’in ‘yan sandan Kenya ya harbi mai jagorantar shari’a a wata kotun majistare da ke Nairobi, babban birnin ƙasar Kenya. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1718219427813
Labarai

Rundunar Yan Sanda Ta Haramta Hawan Babbar Sallah A Fadin Jihar Kano Baki Daya

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Rundunar yan sanda ta kasa reshen jihar kano ta ce ta haramta hawan sallar yayin bukukuwan Babbar Sallah a jihar. Alfijir labarai ta hakan na …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke A kasuwar Canji A Yau Alhamis

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1716833360872
Labarai

Kotun Tarayya Dake Kano Ta Bayyana Cewa karar Da Bangaren Sarki Aminu Ado suka Shigar Tana Da Hurumin A Saurare

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Alkalin Kotun mai shari’a Liman Mohammed ne ya bayyana haka a hukuncin da ya zartar a yau Za a iya tuna cewa bangaren gwamnati Kano …

FB IMG 1716907390129
Labarai

Ado Bayero Has Jurisdiction To Be Heard, Court Declares

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

This comes days after a Kano State High Court, ordered substituted service on Bayero and four other emirs, to restrain them from parading themselves as …

FB IMG 1718289222877
Labarai

Labari Mai Dadi! Kotun Koli Ta Amince Da Bukatar Gwamnatin Tarayya Akan Kananun Hukumomi

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

A ranar Alhamis din da ta gabata ne dai kotun kolin kasar ta kebe hukunci a gaban wata kara da gwamnatin tarayya ta shigar a kan gwamnonin …

FB IMG 1718275399021
Labarai

Shugaba Bola Tinubu Ya Bayyana Dalilin Faduwarsa A Ranar Damokoradiyya

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Babbar riga ta ce ta jani na sha ƙasa – Tinubu ya magantu  a wajen liyafar cin abinci a ranar Demokradiyya. Alfijir labarai ta ruwaito …

Screenshot 20240613 111941 Facebook
Labarai

Hukumar yaƙi da cin-hanci ta Kano ta bankaɗo badaƙalar ɗaukar aiki a wasu ma’aikatu

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta kama wasu mutane biyu tare da gayyatar wasu sakatarorin dindindin guda …

FB IMG 1718256892985
Labarai

Sarkin kano Muhammadu Sanusi II Ya Gayyaci Hakimai Zuwa Bikin Hawan Sallah Babba

Posted onJune 13, 2024June 13, 2024

Sarki Muhammadu Sanusi II shi ma yayi gayyata zuwa wurin gagarumin bikin hawan sallah da za a yi a birnin Kano na sallah Babba. Masarautar …

FB IMG 1718220011897
Labarai

Kwamishinan Yan Sanda Ya Maidowa Da Sarkin Kano Aminu Amsar Neman Izinin Hawa

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Kwamishinan yan sandan jihar Kano ya maidowa masarautar Kano ta Alh. Aminu Ado Bayero amsa, bayan masarautar ta aikewa da hukumar yan sandan takardar neman …

FB IMG 1718218934881
Labarai

Wata Sabuwa! Shugaban Dattawa Akpabio ya gano kura-kurai a sabon taken Nijeriya

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya gano kurakurai a cikin layi na uku da na biyar da na 18 a gyararren taken Nijeriya da hukumar …

Screenshot 20240612 173458 Facebook
Labarai

Bayan Shafe Shekaru 74 Kamfanin Giya Na  Ya Sanar Da Ficewa Daga Najeriya

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Kamfanin Guinness mai yin kayan sha ciki har da giya ya sanar da shirinsa na ficewa daga Najeriya saboda matsanancin halin da tattalin arziƙin ƙasar …

IMG 20240525 WA0104
Labarai

Shugaba Bola Tinubu Ya Samu Missed Step A Yayin Da Yake Hawa Motar Da Zai Zagaye Filin Taro

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Ya Samu missed Step a Yayinda yake hawa Motar da Zai zagaya filin Taro A yayin da ake Gudanar da bakukuwan …

Screenshot 20240612 101440 Chrome
Labarai

Cikakken Jawabin Shugaban Kasa Bola Tinubu Akan Cikar Dimokuraɗiyya Shekaru 25

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

Yan uwana yan Nigeria Bari in fara da taya dukkan mu murnar Ganin sake bikin wata ranar dimokuradiyya a yau 12 ga watan Yunin 2024. …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

DSS ta yi gargaɗi kan gudanar da Zanga-zangar da aka shirya a ranar Demokuraɗiyya.

Posted onJune 12, 2024June 12, 2024

“Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta bayar da gargadi game da zanga-zangar da aka shirya gudanarwa a gobe Laraba 12 ga watan Yuni, 2024, …

FB IMG 1716833360872
Labarai

Sarki Kano Aminu Ado Bayero Ya Baiwa Hakimai Umarni Shirin Hawan Sallah

Posted onJune 11, 2024June 11, 2024

Mai Martaba Sarkin kano na 15 Alhaji Aminu Ado Bayero ya umarci hakimai da su shigo Kano ranar asabar domin shirye-shiryen gudanar da Hawan Sallah …

FB IMG 1716293743595
Labarai

Kotu Ta Dage Sauraron Shari ar Masaurautar Kano Bisa Wasu Dalilai

Posted onJune 11, 2024June 11, 2024

An Samu Tsaiko A Shari’ar Sarautar KanoBabbar Kotun Jihar Kano ta dage sauraron shari’ar zuwa ranar 24 ga watan Yuni, 2024. Alfijir labarai ta ruwaito …

FB IMG 1718128213464
Labarai

Mataimakin Shugaban Kasar Malawi Ya Mutu Bayan Bacewar Jirginsa

Posted onJune 11, 2024June 11, 2024

Mataimakin shugaban ƙasar Malawi, Saulos Chilima ya mutu sakamakon haɗarin da jirgin da ke ɗauke da shi ya yi ranar Litinin. Alfijir labarai ta ruwaito …

Posts pagination

‹ 1 … 34 35 36 37 38 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab