Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

FB IMG 1719671782992
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Shirya  Aiwatar Da Zaben Kananan Hukumomi nan bada dadewa ba.

Posted onJuly 20, 2024July 20, 2024

Gwamna Abba Kabir ne ya bayyana haka yayin taro na musamman da  shugabannin jamiyyar NNPP na kananan hukumomi 44 a gidan gwamnati. Alfijir labarai ta …

FB IMG 1719567489337
Kano, Labarai

Jami’an DSS Sun Cafke Waɗanda Suka Yi Garkuwa Da Mahaifiyar Rarara A Kano

Posted onJuly 20, 2024July 20, 2024

Jami’an Hukumar tsaro ta DSS a Kano sun kama ɗaya daga cikin waɗanda suka shirya sace mahaifiyar fitaccen mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara. Yayin artabun …

B8
Labarai

BREAKING: FCCPC imposes $220m fine on WhatsApp Facebook’s parent company Meta

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

The Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC) has imposed a fine of $220 million on Meta, parent company of WhatsApp, Facebook, and Instagram, for …

FB IMG 1721408663740
Labarai

Sen Ali Ndume Yayi Watsi Da Sabon Mukami Da Akpabio Ya Sake Bashi

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Sanata Ali Ndume, ya ki amincewa da nadin da aka yi masa a matsayin shugaban kwamitin majalisar dattawa kan harkokin yawon bude ido. Shugaban Majalisar …

IMG 20240111 112459
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke Ciki A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa dake birnin Kano Dollar zuwa Naira …

FB IMG 1721394901650
Labarai

Kwamishinan Lafiya Ya Kaddamar Da Fara Raba Maganin Zazzabin Cizon Sauro A Kano

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Kwamishinan ma’aikatar lafiya na jihar Kano Dr. Abubakar Labaran Yusuf ya kaddamar da fara raban maganin zazzabin cizon sauro ga al’ummar jihar Kano a yau …

IMG 20240525 WA0104
APC, Labarai

Da Alamu Tinubu Ya Kuduri Aniyar Yin Wa’adi Ɗaya Kacal A Ofis — In Ji Tsohon Mataimakin Jam’iyyar APC

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Salihu Lukman, tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa a shiyyar Arewa maso yamma, ya bayar da shawarar cewa tsige Sanata …

IMG 20240719 WA0003
Labarai

Alfijir Labarai Na Gayyartu Daurin Auren Yar Hon Aminu Dansani

Posted onJuly 19, 2024July 19, 2024

Hon Aminu Umar Dansani Shugaban Gidauniyar Tallafawa Al’umma Tav Amintattun Juna Kuma Kakakin Watsa Labarai Na Kungiyar Masu Motorcin Sufuri (NARTO) Reshen Jihar Kano Na …

FB IMG 1721336455687
Labarai

Wata Miyar! Gwamnatin Nijar Ta Rage Farashin Man fetur A Kasar

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

Gwamnatin sojin Nijar ta sanar da rage farashin man fetur a fadin ƙasar. Alfijir labarai ta ruwaito Gwamnatin ta rage farashin fetur ne ƙasa daga …

Screenshot 20240718 172457 Facebook
Labarai

Labarin Rayuwa: Ƴan Majalisar Wakilai Sun Rage Kashi 50 A Albashinsu

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …

FB IMG 1719671782992
Labarai

Gov. Yusuf Flag off Distribution of Over N1 billion Worth Free Fertilizers to Smallholder Farmers in Kano

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

From Abdu Ado K/Naisa Governor Abba Kabir Yusuf Thursday unveiled distribution of free fertilizers worth over one billion naira to smallholder farmers including females and …

FB IMG 1721286842054
Amurka, Labarai

Tirka-Turka! Shugaban Amurka, Joe Biden Ya Kamu Da Cutar Covid-19

Posted onJuly 18, 2024July 18, 2024

Fadar gwamnatin Amurka ta white House ta da sanar cewa, Shugaba Joe Biden ya kamu da cutar COVID 19, jim kadan bayan ya soke gabatar …

FB IMG 1719960146800
Labarai

Shugaban Najeriya ya ƙara naira tiriliyan 6.2 a cikin kasafin kuɗin 2024

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Shugaban Najeriya Bola Tinubu, ya bukaci majalisar dattawa da ta yi wa dokar kasafi ta 2024 da kuma dokar kudi ta 2023 gyaran fuska ta …

Screenshot 20240717 184808 Facebook
Labarai

Majalisar Dattawa ta tsige Ndume a matsayin Bulaliyar Majalisa

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Bayan tsige shi daga Bulaliyar Majalisa jam’iyyar APC ta umarce shi da ya fice daga jam’iyyar Alfijir labarai ta ruwaito majalisar …

Screenshot 20240717 171347 Chrome
Jigawa, Labarai

Ibtila’i! Wata Mota Kirar Tirela Ta Kashe Mutum 14 A Jigawa Wadanda Suka Taho Daga Kano

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Akalla mutane 14 ne suka mutu huɗu sun jikkata a wani hatsarin mota da ya auku inda wata tirela da wata mota kirar Toyota Hiace …

Screenshot 20240717 105517 Chrome
Labarai

Ibtila’i! Gobara Ta Yi Sanadiyar Mutuwar Iyalan Kwamishinan Ilimi Mai Zurfi Na Kano

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Wata gobara da ta tashi a yau Laraba, ta yi sanadin mutuwar wasu ‘yan uwa uku na Dakta Yusuf Kofar Mata, kwamishinan ilimi mai zurfi …

FB IMG 1721202405306
Labarai

Labari Mai Dadi! Mahaifiyar Rarara Ta Kubuta Daga Hannun ‘Yan Bindiga

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Mahaifiyar fitaccen mawakin siyasar nan na Arewacin Nijeriya, Dauda Kahutu Rarara ta kubuta daga hannun ‘yan bindigar da suka sace ta. Alfijir labarai ta ruwaito …

Screenshot 20240717 080512 WhatsAppBusiness
Labarai

Gwamnan Jihar Kano Ya Naɗa Sababbin Sarakuna A Gaya Da Rano Da Ƙaraye

Posted onJuly 17, 2024July 17, 2024

Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa sababbin sarakuna masu daraja ta biyu a jihar. Alfijir labarai ta ruwaito waɗanda aka naɗa ɗin su ne …

FB IMG 1716293743595
Labarai

Wata Sabuwa Tsugune Bata Kare Ba A Shari’ar Masarautar Kano

Posted onJuly 16, 2024July 16, 2024

Bayan da babbar da kotun jihar Kano ta zartas da hukuncin haramtawa sarakunan Kano biyar ci gaba da gabatar da kansu a matsayin sarakuna, tare …

Screenshot 20240716 191123 WhatsAppBusiness
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya sanya hannu kan dokar masarautu uku masu daraja ta biyu a jihar.

Posted onJuly 16, 2024July 16, 2024

A yammacin ranar Talata gwamnan ya sa hannu kan dokar, sa’o’i kadan bayan majalisar dokokin jihar ta amince da dokar masarautun. Alfijir labarai ta ruwaito …

Posts pagination

‹ 1 … 24 25 26 27 28 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab