Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

IGP Ya Sake Tura Sababbin Kwamishinonin Ƴan Sanda Bakwai

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito Sufeto-Janar na ‘yan sanda, IGP Usman Alkali Baba ya bayar da umarnin a nada kwamishinonin ‘yan sanda bakwai (7) a manyan runduna …

Labarai

Rundunar Sojin Sama Ta Buɗe Manhajar Ɗaukar Ma’aikata

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito rundunar sojin saman Najeriya ta fara shirin daukar sabbin ma’aikata na sojojin sama ga ƴan Najeriya masu mafi ƙarancin karatu. Hukumar kan …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Kashe Wani Hakimi Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 3

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito ‘Yan ta’adda sun kashe hakimin kauyen Mulo da ke karamar hukumar Mashegu a jihar Neja, Malam Usman Garba. Rahotanni sun bayyana cewa, …

Labarai

Kotu Ta Yankewa Aisha Mama Boko Haram Hukuncin Ɗaurin Shekaru 10

Posted onDecember 23, 2022December 23, 2022

Alfijr ta rawaito an yankewa Aisha Alkali Wakil, wacce aka fi sani da Mama Boko Haram hukuncin, bisa samunta da laifin zamba. Mai shari’a Aisha …

Labarai

Whats a Available Relationship?

Posted onDecember 23, 2022May 2, 2023

Whats a open relationship? Some people will be scared of nonmonogamy lingo anastasiadate.com login like “open marriage, ” “swingers, ” or “polyamory. ” It is …

Labarai

Allah Ya Yiwa Mahaifiyar Hon Ghali Umar Na’abba Rasuwa

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Innalillahi wainna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa Hajiya Rabi Rasuwa Mahaifiya Ga tsohon Speaker na ƙasa Hon Ghali Umar Na’abba Ubangiji Allah ya yajiƙan ta …

Labarai

Yar Gwamna Ganduje Ta Nemi Wata Kotun Musulunci Ta Raba Aurenta Da Mijinta

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Alkalin kotun shari’ar Musulunci a Kano, Khadi Abdullahi Halliru, ya umarci ‘yan jarida da su fice daga dakinsa domin sauraron karar da …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Korar Manjo Al-Mustpha Da Wasu Ƴan Takarar AA Party

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da bukatar ta janye hukuncin da ta yanke a ranar 4 ga …

Labarai

Kotu Ta Tabbatar Da Muhd Abacha A Ɗan Takarar Gwamnan Kano A PDP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya a jihar Kano ta yanke hukuncin cewa Muhammad Abacha ne ɗan takarar gwamnan jihar a ƙarƙashin jam’iyyar PDP. Mai …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Jantile Yayi Murabus Daga Mai Taimakawa Shugaban Majalisar Tarayya

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Ipsa Bashir Hayatu Jantile yayi murabus daga matsayina na senior legislative Aids na shugaban majalisar tarayyar Nigeria Senator Ahmad Lawan. Wasikar da …

Labarai

Lantarki Ta Kashe Mai Juna-biyu Da Dan Sanda A Zariya

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito A kalla mutane 11 ne ake fargabar sun mutu sakamakon wutar lantarki da aka samu a wasu yankunan Zazzau da ke Zariya …

Labarai

Gawuna Da Garo Sun Kauracewa Taron Zaman Lafiya Na Tsaro A Kano – NNPP

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamna Ganduje Da ɗan takarar Gwamnan jihar Kano Nasiru Yusuf Gawuna, da mataimakinsa Murtala Sule Garo, tare da dukkan ‘yan takarar sanata …

Labarai

Cristiano Zai Fara Taka Leda A Kulob Ɗin Saudiya 1, Ga Janairu:

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Ronaldo zai rattaba hannu kan yarjejeniyar kusan euro miliyan 200 (miliyan 10) a kakar wasa ta shekara, wanda zai fara a watan …

Labarai, Saudi Arabia

Saudiyya Ta Baiwa Nijeriya Gurbin Alhazai Mai Tsoka A Hajjin Baɗi

Posted onDecember 22, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito hukumar Kasar Saudiyya ta bai wa Nijeriya gurbin mahajjata 95,000 a hajjin shekara mai zuwa na 2023. Wannan na zuwa ne cikin …

Labarai

Bayan Kishiyoyi Sun Sa An Yi Garkuwa Da Surukarsu Daga Ƙarshe Reshe Ya Juye…

Posted onDecember 21, 2022December 22, 2022

Alfijr ta rawaito Wasu kishiyoyi guda biyu matan wani bawan Allah sun hada baki da masu garkuwa da mutane domin a sacemahaifiyar mijin nasu a …

CBN, Labarai

CBN Ta Ƙara Yawan Kuɗaɗen Da Za’a Dinga Cirewa Daga Banki

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Babban bankin Najeriya CBN, ya yi amai ya lashe kan matakinsa na ƙayyade yawan kuɗaɗen da za a dinga cirewa daga bankuna …

Labarai

Yadda Farashin Kudaden Waje Ya Fara Saukowa A kasuwar Canji Yau Laraba

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Fyade, Labarai

Kotu Ta Daure Wani Matashi Hukuncin Ɗaurin Rai Da Rai Bisa Laifin Fyaɗe Ga Ƴar 14

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Wata babbar kotu da ke zamanta a Ado-Ekiti, ta yanke wa wani mutum mai suna Oladimeji Ayodele mai shekaru 38 hukuncin daurin …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Gurfanar Da Likitocin Bogi 2 Gaban Kotu

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun gurfanar da Franklin Poroye da Adedayo Ayodele a gaban Kotun Majistare da ke zamanta a yankin Ejigbo na …

Labarai

NDLEA Ta Kama kwayoyin Tramadol Miliyan 100, Da Lalata Gonakin Wiwi 772

Posted onDecember 21, 2022December 21, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kwace fiye da kwayoyi miliyan 100 na opioids da Tramadol …

Posts pagination

‹ 1 … 197 198 199 200 201 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab