Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Talata a Kasuwar Wapa
Alfijr Labarai
- Dollar zuwa Naira
Siya = 720/ Siyarwa = 739
- Pounds zuwa Naira
Siya = 832 / Siyarwa = 875
- Yuro zuwa Naira
Siye = 743 / Siyarwa = 785
- Riyals zuwa Naira
Siye = 175 / Siyarwa = 199
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1090 / Siyarwa = 1130
- Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Talata, a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira 08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel YouTube. Best Seller Channel Twitter. @Musabestseller Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai https://chat.whatsapp.com/F86a4baiSZU4aMOt7yuBfE