
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun harbe wani tsohon kansila da yayi Yunkurin satar akwati har lahira a garin Getso dake karamar hukumar Gwarzo a jihar Kano.

Wanda aka harba ya kasance tsohon kansila ne, mai suna Hon Ibrahim Ɗan Nakuzama Getso a Kano.
Rariya

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ