Ta Tabbata An Ga Watan Sallah Karama A Kasar Saudiyya

Alfijr ta rawaito hukumomin kasar Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a yau Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023 1444AH

An ga watan ne a yankin Tumair na Saudiyya kamar yadda kwamitin duban wata na yankin ya bayyana.

Gobe Juma’a 21 ga watan Afrilu zai zama 1 ga watan Shawwal. 1444

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

One Reply to “Ta Tabbata An Ga Watan Sallah Karama A Kasar Saudiyya”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *