Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Wata Sabuwa! Jami’in Tsaro Ya Harbe Minista Har Lahira

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun harbe Ministan Kwadago, Kanar Charles Okello Engola, Karamin Ministan Kwadago, Aiki da Masana’antu a Uganda, a ranar Talata, daya …

Labarai

Wani Direba Da Ya Kade Jirgin Kasa Ya Gurfana A Gaban Kotun Lagos

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito wani direban motar Bus Rapid Transit (BRT) na jihar Legas, Osibanjo Oluwaseun, wanda ya yi karo da wani jirgin kasa a Ikeja, …

Labarai

Hukumar NSCDC Ta Shirya Yin Hadin Guiwa Da Jami’ar ABUAD

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito kwamandan rundunar tsaro da Civil Defence na Najeriya, Ahmed Audi, ya bayyana shirin hukumar na hadin gwiwa da jami’ar Afe Babalola, Ado …

Labarai

SEC Ta Bayyana Jerin Sunayen Wasu Kamfanunuwa Guda 6 Da Ta Dakatar

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Securities and Exchange Commission, SEC, ta sanya jerin sunayen rukunonin kasuwanci na yanar gizo guda shida a cikin sabon farmakin da …

Labarai

Lovers Therapist Idit Sharoni Can Change Affairs With an organized Counseling Plan

Posted onMay 2, 2023

The small type: After starting her exclusive practice, certified Marriage and group specialist Idit Sharoni discovered the girl calling in helping couples function with challenging …

Labarai

White Label Dating: The # 1 Software for Building a Dating Site

Posted onMay 2, 2023

TL; DR: White Label Dating is the premier provider if you’re searching to construct a matchmaking brand, site or collection of internet sites. From totally scalable, …

Labarai

Ganduje Yace Sabbin Masarauta Kano Zama Daram Ba Za Su Rushe Ba

Posted onMay 2, 2023May 2, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce sabbin masarautu hudu da gwamnatinsa ta kirkiro sun zo kenan ba rushewa. A makon …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Ya Tabbatarwa Da Ma’aikata Karin Albashi Mai Kyau Da  Kare Hakkinsu

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya tabbatar wa ma’aikatan Najeriya zai basu albashi mai kyau tare da kula da hakkin su …

Labarai

Gwamna Ganduje Ya Yafewa Malaman Makaranta Bashi

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje mai barin gado ya yafe wa Malaman makaranta da suka shiga tsarin mallakar gidaje ta …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Fara Shirin Sayar Da Asibitin Fadar Shugaban Ƙasa

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin tarayya, ta fara shirin sayar da Asibitin fadar shugaban ƙasa da wasu sassa da ke ƙarƙashin fadar gwamnatin ta Villa ga …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 737/ Siyarwa = …

Labarai

Farfesa Gwarzo Ɗan Albarka Ne A Dukkanin Ma’auni –Zababben Mataimakin Gwamnan Kano

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Zababben mataimakin gwamnan jihar Kano, Kwamared Aminu Abdussalam, ya bayyana wanda ya kafa rukunonin jami’o’in Maryam Abacha American University ta Nijeriya da …

Labarai, Zamfara

Kwamandan Hukumar Yaki da ‘Yan Ta’adda Bello Bakyasuwa ya Tsallake Rijiya da Baya

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito Kwamandar hukumar yaki da yan ta,adda Bello Bakyasuwa ya tsallake rijiya da baya a kan hanyarsa daga Gusau …

Labarai

Alhasan Ado Doguwa Na Zawarcin Kurejar Shugabancin Majalisar Wakilai

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Masu rinjaye a zauren majalisar Wakilai Alhasan Ado Doguwa ya bi sahun masu zawarcin neman shugabancin zauren majalisar wakilan kasar nan. …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Yadda Ma’aikatan Najeriya Suka Shiga Tasku Lokacin Mulkin Buhari – NLC

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Ƙwadago ta Najeriya ta ce ma’aikatan ƙasar na cikin wani hali, kuma babu wani sauyin a zo a gani da aka …

Labarai

NAFDAC Ta Fara Gudanar Da Bincike Kan Indomie Bisa Zargin Sinadari Cutar Kansa

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ce ta mai da hankali kan kiran da hukumomin Taiwan da Malaysia suka yi na turo da Indomie na …

Labarai

Wani Mummunan Hadari Ya Yi Sanadin Mutuwar Mutane 2 Wasu 12 Sun Jikkata

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar kiyaye haddura ta tarayya reshen jihar Kogi ta ce wani hatsarin mota ya lashe rayukan mutane biyu, yayin da wasu 12 …

Labarai

Gwamnatin Lagos Ta Sayo Sabbin Motocin Bas Masu Aiki Da Lantarki

Posted onMay 1, 2023May 1, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Lagos ta sayo sabbin motoci masu amfani da lantarki don yin aiki da su a matsayin motocin haya. Gwamnan Jihar, …

Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji UnAllah Ya Yiwa Matar Alh Nura Zaki Rasuwa

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Allah ya yiwa matar Alh Nura Shu aibu rasuwa yanzu, ta rasu bayan fama da rashin lafiya ta rasu ne a asibitin Mal Aminu kano. …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Gano Kamfanin Hada A-Kuskura Tare Da Wasu Miyagun Kwayoyi

Posted onApril 30, 2023April 30, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyin a Nijeriya NDLEA ta ce ta gano wani kamfani da ake hada A-kuskura a …

Posts pagination

‹ 1 … 164 165 166 167 168 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab