Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Alhaji Habu Muhammad Fagge a matsayin shugaban zartarwa na hukumar fansho …
Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Alhaji Habu Muhammad Fagge a matsayin shugaban zartarwa na hukumar fansho …
Alfijr ta rawaito Babbar jam’iyyar adawa a Kano wato APC ta yi Allah wadai kan abin da ta bayyana da cewa “kai farmaki ne kan …
Alfijr ta rawaito shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya samu amincewar majalisar dattawa domin nada sabbin mashawarta na musamman guda 20. Shugaban majalisar dattawa Ahmad …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Kwadago ta Kasa (NLC) tare da Kungiyar Ma’aikata (TUC) sun dakatar da yajin aikin da suke yi shirin shiga kan batun …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Kwadago ta TUC, ta bukaci Shugaban Kasa Bola Tinubu, ya mayar da mafi karancin albashi ya koma N200,000. Kungiyar ta ce …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jihar Kwara ta rage kwanakin zuwa aikin ma’aikatanta a matsayin matakin wucin-gadi na rage musu radadin cire tallafin man fetur da …
Alfijr ta rawaito kakakin rundunar ƴan sandan jihar Kano Haruna Kiyawa ya bayyana yunƙurin da rundunar ‘yan sanda a jihar Kano tayi na kame bata …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Ma’aikatan Shari’a ta Najeriya ta yi shelar tsunduma yajin aiki a kasar sakamakon matakin gwamnati na janye tallafin man fetur, inda …
Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa ta Akpabio da Barau ta samu karɓuwa daga ɓangarori da dama. Tun daga kan …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito wani kamfanin gine gine mai suna Lamash Properties Limited ya sha alwashin kalubalantar rushe Daula otal da gwamnatin jihar Kano ta yi …
Alfijr ta rawaito mai girma Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf tare da Jami’an Gwamnati sun dira filin Masallacin Idi dake kofar Mata Sun dira wajen …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano, Abba Yusuf, ya sanar da soke sayar da Asibitin Yara na Hasiya Bayero. Ana zargin an sayar da asibitin …
Alfijr ta rawaito Jaridar Daily Trust tace, yanzu haka mutane na ta cece-kuce dangane da inda jirgin ya shiga da kuma lokacin da ake saran …
Alfijr ta rawaito gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da sake nada jami’an riko da za su gudanar da jigilar maniyyata aikin hajjin …
Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf a daren ranar Asabar ya rusa wasu gine-gine a Otal din Daula da kuma sansanin Hajji …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Nuhu Ribadu Tsohon shugaban hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta …
Alfijr ta rawaito wasu da ake zargin ‘yan bangar siyasa ne sun tare ayarin motocin Gwamnan Jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello tare da kai musu …
Alfijr ta rawaito a Kalla Mutane Goma Sha Biyar Sun Mutu Sanadiyar Haɗarin Mota a jihar kano Wani ganau ya shaidawa Alfijr cewar haɗarin ya …
Alfijr ta rawaito Ma’aikatan agaji suna ta fafatukar ceto mutane daga wurin da aka yi hatsarin jirgin kasa kusa da Balasore, mai nisan kilomita 200 …