Alfijr ta rawaito mai girma Gwamna Engr. Abba Kabir Yusuf tare da Jami’an Gwamnati sun dira filin Masallacin Idi dake kofar Mata
Sun dira wajen ne cikin daren Lahadi da katafila guda 3 kamar yadda ganau ya shaidawa Alfijr Halifa Zango.
Sun ci gaba da rushe inda suka ambata an yi Gine-Gine ba bisa ka ida ba.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ