Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Bankin Raya Ƙasa Ya Bada Gudummawar Kayyaki Ga Gwamnatin Kano

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito bankin raya kasa (DBN) ya ba da gudummawar kayyaki daban-daban ga gwamnatin jihar Kano don kara kaimi wajen samar da tsaftataccen muhalli. …

Labarai

Shugaba Tinubu Ya Rattaba Hannu Akan Dokar Wutar Lantarki Ta Shekarar 2023

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijir ta ruwaito cewa Shugaban kasa Ahmed Bola Tinubu ya Saka hannu yau Juma’a 09/06/23 akan dokar wutar lantarki ta shekarar 2023. Ita dai wannan …

Labarai

An Kori Minista Saboda Cire Tallafin Man Fetur

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Lourenço ya fara wa’adin mulki na biyu a shekarar da ta gabata da zimmar haɓaka tattalin arzikin ƙasar Shugaban Angola João …

Labarai

Farfasa Adamu Gwarzo Ya Sake Samun Izinin Fara Karatu A Sabbin Jami’o’insa Guda 2

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Jami’oi ta kasa ta bawa Professor Adamu Abubakar Gwarzo takardar shaidar amincewa da fara karatu a Sabbin Jami’oin sa da ya …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Sha Alwashin Ci Gaba Da Rusa Gine-Ginen Ba Bisa Ka’ida Ba

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin ci gaba da rusa gine-ginen da take yi, wanda tun farko gwamnatin da ta gabata ta …

Labarai

Kungiyar Arewa Ta Bukaci A Kama Ministan Buhari

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito wata ƙungiya mai rajin kare haƙƙin yan Arewa, CNF, ta yi kira da a kama tsohon ministan sufurin jiragen sama a lokacin …

Labarai

Hukumar Alhazai Ta Gindaya Sabbin Sharudda Ga Maniyyatan Nijeriya

Posted onJune 9, 2023June 9, 2023

Alfijr ta rawaito hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) ta bayyana cewa daga yanzu ba za a yarda wani maniyyaci ya wuce adadin kwanaki biyar a …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Ya Rattaba Hannu Kan Kudirin Dokar Shekarun Ritayar Alkalai

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

Alfijr ta rawaito shugaban kasa Bola Tinubu a ranar Alhamis ya rattaba hannu kan kudirin dokar da ya maida shekarun ritaya bai daya ga jami’an …

Labarai

Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranar Hutu A Kasar

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 12 ga watan Yuni, a matsayin ranar hutu albarkacin Ranar Dimokuradiyya ta bana. Babban Sakataren Ma’aikatar Al’amuran …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 755 / Siyarwa …

Labarai

Gwamnatin Neja Ta Bayar Da Umarnin Rusa Gidan Mai

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

Alfijr ta rawaito Mohammed Umaru Bago ya soke takardar shaidar zama gidan mai tare da bayar da umarnin rushe shi a Minna babban birnin jihar. …

Labarai

An Kama Wani Malamin Jami’a Yana Sace Wa Ɗalibai wayoyi A Aji

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

Alfijr ta rawaito an kama malamin Jami’a yana sace wa ɗalibai waya a Aji lokacin jarrabawa Mutumin wanda ya ke sanye da rigar kwat da …

Labarai

Abubuwan Tunawa Shekara 25 Bayan Rasuwar Janar Sani Abacha

Posted onJune 8, 2023June 8, 2023

Alfijr ta rawaito yau shekara 25 da rasuwar tsohon shugaban kasar Najeriya na mulki Soja, Janar Sani Abacha. A ranar 8 ga watan Juni 1998 …

Labarai

Fitaccen Sanata A Tarayyar Najeriya Ya Rasu

Posted onJune 8, 2023

Alfijr ta rawaito Sanata Clement Annie Okonkwo ya rasu bayan ya sha fama da rashin lafiya. Okonkwo, wanda ya yi bikin cika shekaru 63 a …

Labarai

Best Medix Ya Fara Siyar Da Magunguna Akan Sari Da Siyan Ɗai Ɗai

Posted onJune 8, 2023

Best Medix Muna maraba da Costomominmu masu zuwa domin Cinikaya da mu. Shugaban rumbun saida magungunan Auwal M Lawal ne ya bayyana haka a wata …

Labarai

NNPP Ta Musanta Cewar Tinubu Ya Hana Gwamnan Kano Rushe Rushe

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Alfijr ta rawaito jam’iyyar NNPP mai mulki a Kano ta musanta labarin da ake yaɗa wa cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya hana Gwamnan …

Labarai

Tinubu Ya Umarci Gwamnatin Kano Da Su Dakatar Da Rushe Rushe

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Bola Ahmed Tinubu ya sa baki kan rusa gine-ginen da ake yi a Kano bayan wata ganawa da tsohon Gwamna Abdullahi …

Labarai

Innalillahi Wa inna Ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Limamin Waje Rasuwa

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiuuna ,Allah yayiwa Limamin waje sheikh Nasir Mahammadu Nasir(waziri murabus) rasuwa Za a sanar da lokacin janazarsa nan gaba kadan …

Labarai

Gwamnati Ta Sanar Da Ƙarin Mafi Karancin Albashin Ma’aikata

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Edo ta bayyana karin mafi karancin albashin ma’aikata kan tallafin man fetur Gwamnatin tace ta kara wa ma’aikata albashi mafi …

Labarai

Wasu Bata-Gari Sun Ragargaje Tare Da Kone Gidan Rediyo

Posted onJune 7, 2023June 7, 2023

Alfijr ta rawaito wasu bata-gari sun far wa tashar Kogi Radio 90.5 FM da ke Ochaja a Karamar Hukumar Dekina harin ne a safiyar Talata, …

Posts pagination

‹ 1 … 152 153 154 155 156 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab