Majalisar dokokin jihar kano ta tantance tare da amincewa gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya nada karin mutane ukun da ya tura mata suna don …
Majalisar dokokin jihar kano ta tantance tare da amincewa gwamnan kano Abba Kabir Yusuf ya nada karin mutane ukun da ya tura mata suna don …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya rattaba hannu kan wasu dokoki hudu da suka hada da dakatar da harajin kashi 5 na ayyukan sadarwa da karin …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta gayyaci tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje bisa bidiyon Dala. Alfijir Labarai …
Babbar kotu Dake Birnin tarayya Abuja ta Bayar da Belin Dakatacen Dan sanda Nan Mai suna DCP Abba kiyari. Alfijir Labarai ta rawaito Abba Kyari …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, PCACC, ta kaddamar da fara bincike a hukumance kan tsohon gwamnan jihar, …
Hukumar da ke kula da ingancin abinci da magunguna ta Nijeriya NAFDAC ta gargadi ‘yan Nijeriya kan wani nau’in sukari wanda ake shiga da shi …
Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa dake birnin kanon Dabo. Siya = 780 / …
Hukumar Ba da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta ce jihohi 14, za su iya fuskantar ruwan sama kamar da bakin kwarya wanda zai iya …
“Ban yi nadaman rasa hannuna ɗaya ba saboda haka Allah ya ƙaddara min ranar, kuma a yau al’ummata na karrama ni.”.” Alfijir Labarai ta rawaito …
Yan daba sun kashe wani jami’in dan sanda yayin da wani fada tsakanin kungiyoyin ’yan daba guda biyu a unguwar Yakasai da ke birnin Kano. …
Shugaban ‘yan sandan ya bukaci kwamishinonin da su inganta aikin ‘yan sanda karkashin leken asiri, dabarun yaki da miyagun laifuka, da tsare-tsare tsakanin al’umma. Alfijir …
Majalisar Masarautar Zazzau ta dakatar da Alhaji Mustapha Adamu Ubaidullah daga kujerarsa ta Marafan Yamman Zazzau. Alfijir Labarai ta rawaito Masarautar ta ce daukar matakin ya …
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta shiyyar ta biyu, wadda ta kunshi Legas da Ogun, ta ce jami’anta sun kama wasu mutane biyu da ake zargin …
Gwamnatin kano ta cafke tsohon kwamishinan ayyuka na gwamnatin Abdullahi Umar Ganduje, Engr Idris Wada Saleh, da karin wasu mutane biyar. Alfijir Labarai ta rawaito …
Aminu Bala Madobi. A kokarin da take na sake farfado da tashar don cigaba da watsa shirye shirye bayan kwashe tsawon lokaci cikin mashasshara… Alfijir …
Cif Mobolaji Ajose-Adeogun, ministan babban birnin tarayya Abuja na farko ya rasu yana da shekaru 96. Alfijir Labarai ta rawaito ɗan kasuwan wanda ya taka …
Kotun shari’ar addinin musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana Huɗu Kano, ta bayar da belin wani mai unguwa bisa zarginsa da aikata laifukan cin …
Wani matashi ya gurfana a gaban kotun shari’ar musulinci dake zaman ta a unguwar Kwana huɗu Kano, bisa tuhumar sa da cin zarafi da tayar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …