Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Tinubu Ya Ayyana Dokar Ta Baci Akan Samar Da Abinci Cikin Sauki

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Shugaban Kasan ya kuma umurci cewa a sanya duk wani abu da ya shafi samar da abinci da ruwan sha a cikin tsarin Majalisar Tsaro …

Labarai

Kotu Ta Dakatar Da Abba Gida-Gida  Rushe Gine-Ginen Jikin Badala

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Wata babbar kotun jiha da ke zamanta a Miller Road Kano ta dakatar da gwamnantin Kano daga yin rusau a gine-ginen da ke jikin Badala …

Labarai

Majalisa Ta Sahale Wa Tinubu Ya Kashe N500bn Don Raba Tallafi Ga Yan Kasa

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince wa Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kashe Naira biliyan 500 ga ’yan Najeriya domin rage radadin cire tallafin man fetur …

Jigawa, Labarai

Gwamnan Jihar Jigawa Ya Rantsar Da Kwamishinoni Tare Da Gargadinsu

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Gwamnan jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya gargadi sabin kwamishinonin da ya nada da cewa bazai yarda da dabi’ar lalaci a gwamnatinsa ba. Gwamnan dai …

Labarai

Hukumar DSS Da Ƴan Sanda Sun Damƙe Wani Likitan Bogi

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Jigawa hadin Gwiwa da hukumar tsaro ta DSS sun cafke wani likitan karya mai suna David Samuel dake sana’ar sayar da …

Labarai

NCAA Ta Dakatar Da Kamfanin Jirgin Sama Na Max Air Daga Zirga-zirga Nan Take

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Hukumar kula da sufurin jiragen sama ta kasa NCAA  ta dakatar da kamfanin jiragen sama na Max Air daga zirga-zirga nan take. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Kotu Ta Bawa DSS Umarnin Gaggawa Akan Emefiele

Posted onJuly 13, 2023July 13, 2023

Wata Babbar Kotun Birnin Tarayya dake zamanta a Maitama, Abuja ta baiwa, DSS wa’adin kwanaki bakwai ta gurfanar da Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele …

Labarai

Mal Daurawa Ya Bayyana Yadda Za Su Gudanar Da Auren Zawarawa A Kano

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Sabon Kwamandan Hisba na Kano  Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya shiga ofis a karo na uku, bayan da gwamnan kano Abba Gida Gida sake nada …

Labarai

Wata Sabuwa: Za’a Yi Ƙarin Kuɗin Burodi A Najeriya

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Ƙungiyar masu gidajen burodi a Najeriya ta ce za ta ƙara farashin burodi da kashi 15 cikin ɗari daga ranar 24 ga watan Juli. Alfijir …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Ke Ƙara Tashin Gwauron Zabi A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

INEC, Labarai

INEC Ta Bawa Kotu BVAS 21 Da Aka Yi Amfani Da Su A Rumfunan Zabe 10 A Zaɓen Gwamnan Kano

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Shari’ar zaɓen gwamnan Kano: INEC ta gabatar da na’urar BVAS 21 ga kotu Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) …

Labarai

Kotu Ta Ɗaure Wani Direba Mai Shekaru 56 Ɗaurin Rai Da Rai

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Wata kotu da ke zamanta a Ikeja ta yankewa wani direban mota mai suna Folarin Rauf hukuncin daurin rai da rai a kan laifin yi …

Labarai

Ba Duk Bodojin Kasar Ne Bude Ba, Inji Shugaban Kwastam A Nijeriya

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Ba dukkan iyakokin kasar da gwamnatin tarayya ta rufe a fadin Najeriya a shekarar 2018 ba ne aka sake budewa. Alfijir Labarai ta rawaito Mukaddashin …

Labarai

Majalisar Wakilai Ta Nemi A Soke Ƙarin Kuɗin Jami’a A Najeriya

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Majalisar Wakilai ta umarci hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da ƙarin kuɗin makarantar da jami’o’i suka yi nan take. Alfijir Labarai …

Labarai

Dalilan Da Ya Saka Har Yanzu Tinubu Bai Naɗa Ministoci Ba — Fadar Shugaban Ƙasa

Posted onJuly 12, 2023July 12, 2023

Wasu suna ganin Shugaba Tinubu ya bambanta da Buhari ta fuskar zafin nama.  Alfijir Labarai ta rawaito ‘yan Nijeriya suna ci gaba da jiran sunayen …

APC, Labarai

Gwamna APC Ya Kamu Da Rashin Lafiya Mai Tsanani – In Ji Abdullahi Adamu

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana cewa rashin lafiyar gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ta yi tsanani, yayin da ya ke fama …

Labarai

Jami’ar Aboubacar Ibrahim Maradi Ta Bada Dama Ga Sabbin Ɗalibai Don Koyan Harsuna Daban-daban

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Jami’ar Aboubacar Ibrahim International, karkashin jagorancin Dakta Muhammad Aboubacar, mataimakin shugaban jami’ar, na samun gagarumin ci gaba wajen samar da ingantaccen ilimi ga dalibai a …

Labarai

Tinubu Ya Nemi Majalisa Ta Tabbatar da Wasu Shugabannin Ma’aikatu

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Bola Tinubu a ranar Talata ya nemi amincewar Majalisar Dattawa don tabbatar da sabbin shugabannin ayyuka da aka nada. Alfijir Labarai ta rawaito bukatar Tinubu …

Labarai

Kotu Ta Ci Tarar Biliyan 1 Ga Malami Ta Kuma Sanya Ranar Da Za’a Ci Gaba Da Sauraren Karar

Posted onJuly 11, 2023July 11, 2023

Wata babbar kotun birnin tarayya a ranar Litinin din da ta gabata ta dage sauraron karar da aka shigar kan tsohon babban Lauyan gwamnatin tarayya …

Labarai

Ba’a Taba Barayin Gwamnati Ba Kamar Na Mulkin Buhari-Bishop

Posted onJuly 10, 2023July 11, 2023

Bishop na darikar Katolika dake Sokoto, Matthew Kukah, ya ce Najeriya ta fuskanci matsalar cin hanci da rashawa a gwamnatin da ta gabata karkashin jagorancin …

Posts pagination

‹ 1 … 143 144 145 146 147 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab