Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 775 / Siyarwa = 780
- Pounds zuwa Naira
Siya = 900 Siyarwa = 930
- Yuro zuwa Naira
Siye = 790 / Siyarwa = 825
- Riyals zuwa Naira
Siye = 210 / Siyarwa = 220
- CFA Zuwa Naira
Siya = 1550 / Siyarwa = 1665
- Yan Zuwa Naira
Siye = 90 /Siyarwa = 95
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ