Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJuly 10, 2023July 10, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa  1. Dollar zuwa Naira Siya …

Ganduje, Labarai

An Bukaci Jami’an Tsaro Su Hana Ganduje Tserewa Daga Najeriya

Posted onJuly 10, 2023July 10, 2023

Wata kungiya Mai rajin yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya Mai suna Movement Against Corruption in Nigeria (MACIN) ta yi kira ga ‘yan …

DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Magantu Akan ICPC, CCB Da Kuma Abdul’aziz Yari

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

Kakakin Rundunar ‘yan sandan sirrin ta ce zargin ba shi da tushe na gaskiya ko kuma sahihanci kuma hasashe ne na masu kirkiro. Hukumar tsaro …

ECOWAS, Labarai

Shugaba Najeriya Tinubu Ya Zama Shugaban Kungiyar ECOWAS

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

Shugaban kasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka wato ECOWAS. Alfijir Labarai ta rawaito Tinubu na …

Labarai

BBC Ta Dakatar Da Ma’aikacinta Kan Zargin Karɓar Hotunan Batsa

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

BBC ta dakatar da wani babban ma’aikacinta da ke gabatar da shirye-shirye bayan da aka zarge shi da biyan wata matashiya mai ‘yan shekara 17, …

Hadari, Labarai

Wani Mummunan Hatsari Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 3, Wasu 4, Sun Jikkata A Abuja

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

kakakin ‘yan sandan ya kara da cewa, an ajiye motoci hudu da hadarin ya rutsa da su a ofishin ‘yan sanda. Alfijir Labarai ta rawaito …

APC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Wasu Ƴan Bindiga Sun Yi i Garkuwa Da Shugaban Jam’iyyar APC

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

‘Ƴan bindiga sun yi garkuwa da shugaban jam’iyyar APC na jihar Ekiti Paul Omotosho. Alfijir Labarai ta rawaito an tattaro cewa an yi garkuwa da …

Labarai

Engr Rabiu Kwankwaso Ya Magantu Akan Kungiyar Kano Pillars

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa kwankwaso ya taya kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars murnar …

Labarai

Hukumar NSCDC Ta Baje Kolin Mutun 27 Kan Zargin Aikata Manyan Laifuka

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Shu’aibu Ibrahim Gusau Shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (NSCDC) reshen jihar Zamfara, Sani Mustapha, ya Baje Kolin wasu mutane 27 da ake zargi da …

Labarai

Ibtila’i: Cutar Sanyi ‘Diphtheria’ Ta Kashe Mutune 80 A Najeriya – NCDC

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta bayyana cewa cutar Diphtheria ta barke a Babban Birnin Tarayya Abuja inda mutum daya ya kamu sannan …

DSS, Labarai

Jami’an Tsaron Farin Kaya DSS Sun Damƙe Sanata Yari

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

DSS sun kama wani tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari tare da tsare shi tsawon dare biyu. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Yari ne …

Ganduje, Labarai

Ganduje Ya Yi Martani Kan Sammacin Muhyi Magaji Rimin Gado

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Tsohon gwamna Ganduje ta bakin Kwamishinansa na harkokin raya karkara da ci gaban al’umma, Alhaji Musa Iliyasu Kwankwaso ya mayar da martani dangane da wannan …

Labarai

Kotu Ta Hana Gwamnatin Kano, Ƴan Sanda Da DSS Kama Tsohon Gwamna Ganduje

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar Kano da jami’anta da ƴan sanda da DSS dai sauran hukumomin tsaro …

Labarai

Wata Ƴar Shekaru 21 Ta Shiga Komar Yan Sanda Kan Zargin Kashe Mijinta Da Wuka

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Sanarwar ta kuma bayyana cewa, Maimuna ta amsa laifin ta a yayin da ake gudanar da bincike. Alfijir Labarai ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar …

Labarai

Gwamnan Ya Naɗa ‘Yar Sa A Matsayin Sabuwar Kwamishiniya

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dokokin jihar Osun a ranar 7 ga watan Yuli, 2023, ta tabbatar da jerin sunayen kwamishinoni 25 da aka mika …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Shugaba Tinubu Ya Sake Sabbin Naɗe-Naɗe

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Shugaban kasa Bola Tinubu Ya nada Taiwo Oyedele, a matsayin shugaban kwamitin shugaban kasa kan manufofin kasafin kudi da sake fasalin haraji. Alfijir Labarai ta …

Labarai

Duk Wanda Yayi Nasarar Aurena Zan Bashi Gida, Mota Da Miliyan 50 – Budurwa

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Matashiyar ta yi alkwarin ba duk namijin da ya yi nasarar mallakarta gida da mota, da kudi naira miliyan 50 Alfijir Labarai ta rawaito budurwar …

Labarai

Tinubu Ya Sha Alwashin Kawar Da Duk Wani Kalubalen Tsaro A Kasar Cikin Kankanin Lokaci

Posted onJuly 7, 2023July 7, 2023

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi alkawarin dakile barazanar tsaron kasa cikin kankanin lokaci, inda ya bukaci dakarun soji da sauran hukumomin tsaro da su …

Labarai

Kamfanin Twitter Na Barazanar Maka Meta A Kotu Kan Satar Fasaha

Posted onJuly 6, 2023July 6, 2023

Rahotanni sun bayyana cewa kamfanin Twitter na barazanar kai karar Meta kan “Shirin kwaikwayan fasahar Sada zumunta, da gangan ba bisa ka’ida ba” na sirrin …

Labarai

CP Kano Ya Bayyana Sunayen Wasu Ƴan Daba Da Suke Nema Ruwa A Jallo

Posted onJuly 6, 2023July 6, 2023

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta bayyana sunayen wasu Matasa da su gaggauta Kai kansu Shalkwatar Rundunar domin tattaunawa, ko kuma ta sanya kafar wando …

Posts pagination

‹ 1 … 144 145 146 147 148 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab