Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Asiri Ya Tonu kan Cire Al’aura Da Idon Gawar  Wata Mata A Asibitin Gombe

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Iyalan sun ce babu tabo suka kawo ta, amma sai suka ga an cire wasu sassan jikinta Alfijir Labarai ta rawaito wasu ƴaƴa da ’yan …

Labarai, NLC

Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyoyin kwadago sun sanar da shiga yajin aikin sai baba-ta-gani 

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Kungiyoyin kwadago na kasa sun ba da sanarwar shiga yajin aikin sai baba-ta-gani, daga ranar Talata 3 ga watan Oktoba a fadin kasar. Kungiyoyin NLC …

Labarai

Ibtila’i! Ƴan bindiga sun jikkata ɗaliban kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Nasarawa su 3

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Daliban ‘yan bindiga uku a kwalejin kimiyya da fasaha ta Isa Mustapha Agwai da ke Lafiya a jihar Nasarawa sun samu munanan raunuka sakamakon harbin …

Labarai, NNPP

Alakanta ƴaƴan NNPP Da Ta’addanci Da Mai Shari’a Anya yayi Jam’iyyar ta yi Allah wadai da kalaman

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Babban mai bincike na jam’iyyar NNPP, Barista Ladipo Johnson, ya caccaki kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kano, kan kalaman da kwamitin ya bayar ga …

Labarai

Tinubu ya kara rokar kotun Amurka da kada ta saki wasu takardun karatunsa

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Yan Najeriya za su kara tabbatar da cewa mai takardar da Shugaba Tinubu yake da’awar tasa ce, to ta mace ce. Alfijir Labarai ta rawaito …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Caccaki Gwamnan Zamfara Dauda Lawal

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya sha alwashin kare rayukan ‘yan Nijeriya sai da harin da aka kai a Jami’ar Tarayya ta Gusau ya jefa ‘yan kasar …

Labarai

Akwai shari’o’i dubu 39,526 a gaban mu – In Ji Kotun Ɗaukaka Ƙara

Posted onSeptember 26, 2023September 26, 2023

Shugabar Kotun Daukaka Kara, Mai Shari’a Monica Dongban Mensen, ta ce kotun daukaka kara na da shari’o’i 39,526. Alfijir Labarai ta rawaito mai shari’a Mensen …

Labarai

Gwamnatin tarayya ta ayyana Ranar hutin Hutun Maulidin Annabi S A W

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Laraba 27 ga Satumba, 2023 a matsayin ranar hutu maulidi na bana. Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne …

Labarai

Yadda Shugaba Tinubu Ya Ciwo Bashin Tiriliyan 1.6 Daga Bankin Duniya A Cikin Wata 4

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

Kawo yanzu, jimillar bashin da gwamnatin Tinubu ta karbo daga Bankin Dunia a cikin wata hudu ya kai Dala biliyan 2.15, wato kimanin Naira tiriliyan …

Labarai, Zamfara

Ministan Tsaron Najeriya Ya Fusata Ya Tura Sojojin Sama Dana Kasa Zamfara

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

Bello Matawalle ya sha kakkausan suka a lokacin da yake gwamnan jihar Zamfara sakamakon tabarbarewar tsaro a jihar. Alfijir Labarai ta rawaito Karamin Minista a …

Labarai

Tirka-Tirka! Ƴan bindiga sun yi garkuwa da kwamishina

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

An yi garkuwa da Matthew Abo, wanda shine kwamishinan yada labarai, al’adu, da yawon bude ido na jihar Benue, Hon. Alfijir Labarai ta rawaito an …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gobara Ta Tashi A Babbar Kotun koli A Najeriya

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

Yanzu Yanzu Gobara ta tashi a babban kotun ƙolin Nijeriya, wato “Supreme Court. Izuwa yanzu dai babu tabbacin mene ya kawo musabbabin afkuwar iftila’in. Sai …

Labarai

An gano gawar Dattijo mai shekaru 80 a rijiya bayan kwanaki 6 ana cigiyarsa a Kano

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

An gano gawar wani dattijo mai shekaru 80 da haihuwa, mai suna Malam Rabiu, wanda aka fi sani da Na Allah Siraka a wata rijiya …

Abuja, Labarai

Dalilin Maryam Shetty Sama Da Mutane 50 Sun Musulunta a Abuja

Posted onSeptember 25, 2023September 25, 2023

Mutanen waɗanda ke karatu a kwalejin Ilimi ta Zuba da Abuja, sun musulunta ne , biyo bayan jawabin karɓar Ƙaddara Da Su Ka Ji Maryam …

Faransa, Labarai

Faransa ta sanar da kwashe dakarunta da ma’aikatan jakadancinta daga Nijar

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa za ta janye jakadanta sannan ta kwashe dakarunta daga Jamhuriyar Nijar nan da watanni kadan masu zuwa, bayan …

Labarai

Gobarar Man Fetur Ta Hallaka Mutum 34 Wasu 20 Sun Jikkata

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A kalla mutum 34 sun rasa rayukansu yayin da aka samu tashin wutar gobara a wani wajen ma’ajiyar Mai a Jamhuriyyar Benin yayin da wasu …

Labarai

Shugaba Tinubu ya magantu akan ɗaliban jami’ar Gusau

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Shugaba Tinubu ya umarci jami’an tsaron ƙasar su kuɓutar da sauran ɗalibai mata na Jami’ar tarayya da ke Gusau da masu garkuwa da mutane suka …

Labarai

Wani Magidanci Ya Ragargaje Ƴan Bindiga Lokacin Da Suka Kai Masa Hari

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A daren jiya Asabar ne ƴan bindiga suka kai hari Gidan Wakilin Nufawan Tafa Alh Mohammed Makusidi dake Garin Sabon Wuse a Karamar Hukumar Tafa …

Labarai

CNSP da gwamnatin Nijar sun yi alawadai da halayyar Antonio Guterres da Faransa

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

A lokacin da kasashen duniya suke halartar babban zaman taron MDD karo na 78 a birnin New-York na Amurka, kasar Nijar da ke halartar taron …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnati zata cire Masarautu daga Karkashin kulawar Kananan Hukumomi

Posted onSeptember 24, 2023September 24, 2023

Mai Baiwa Gwamnan jihar Neja Mohammed Umar Bago Shawara na Musamman akan harkokin bunkasa Masarautu Hon. Abdulmalik Cheche Shine ya bada tabbacin haka, A zantawar …

Posts pagination

‹ 1 … 117 118 119 120 121 … 261 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab