Gagara Misali! Bayan shekaru 25 da aure, Allah ya albarkaci wasu ma’aurata da samun yaya 9 a Najeriya

ALFIJIR 3 1347293163855

Amma Cikin yardar Allah Obianuju Anthonia Ibeanu ya yi murna da samun haihuwa jarirai tara, mata 6 da maza 3.

Alfijir labarai ta rawaito Cif Madubugwu Anthony Okwuchukwu da matarsa Obianuju Anthonia Ibeanu, daga Neni a jihar Anambra sun yi aure shekaru masu yawa ba tare da samun haihuwa ba.

Amma Cikin yardar Allah Obianuju Anthonia Ibeanu ya yi murna da samun haihuwa jarirai tara, mata 6 da maza 3.

mahaifiyar yaran tace “Ba ma iya yin barci yanzu, sai kaga tsakar dare yaran nan sun ƙi yin barci, dole muka zaɓi tashoshi na cartoon su zama tashar da muke so! Dole ne mu kalli shi tare da su ko mun so ko a’a. !” kamar yadda mahaifiyar ta rubuta a shafinta na Facebook.

“Abinda zan fada yanzu a nan shine, na gode Ubangiji.” in Ji ta.

Wanii dan uwa ga mahaifiyar jariran yace, matar ta yi maraba da jariran bayan “shekaru 25 da aure”.

Bayan shekaru 25 da auren yardar Allah ta shiga tsakani.

Mata da ƴaƴa 9
Mata Da Ƴaƴa 9

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/KpTjEvHUjd3CVzIQp8CSkZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *