Alfijr ta rawaito yadda ta kasance a Wasannin nahiyar Turai ta shekarkar 2022 Alfijr Labarai Dinamo 2 0 ChelseaDan Wasa Orisk ya bawa kungiyar sanasara …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wani jariri dan wata bakwai da mata hudu a wani hatsarin kwale-kwale a …
Dan Takarar Shugabancin kasa a Jam’iyyar APC A Jihar, Bola Tinubu ya bada gudunmawar naira Miliyan 50 Ga wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Jihar …
Alfijr ta rawaito wasu gaggan ‘yan fashi da makamai sun yi Dirar Mikiya akan bankunan Zenith Bank, First Bank da kuma UBA da ke karamar …
Shugaban UEFA Aleksander Ceferin a ranar Litinin ya bayyana cewa, dole ne kwallon kafa ta Turai ta kasance a bude ga dukkan kungiyoyi, yayin da …
Alfijr ta rawaito wani sabon Hadarin Jirgin ruwa ta sake faruwa a karamar hukumar Gwaram. Alfijr Labarai Hakan na zuwa ne kasa da mako guda …
Ruwan sama a hukumance ya lalata gidaje 3,813 a kananan hukumomi 13 na jihar Katsina a bana. Alfijr Labarai Kakakin Hukumar SEMA, Umar Muhammad, ya …
Gwamna Ganduje na jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya danganta zaman lafiya a jihar da mutuntawa da kuma hakuri da duk wani kabila da addinin duk …
Alfijr ta rawaito akalla matafiya goma sha daya ne aka ce an yi garkuwa da su a hanyar Benin zuwa Owo da ke Ifon, hedikwatar …
Alfijr ta rawaito hukumar kiyaye hadurra ta kasa (FRSC) ta bayyana cewa mutane tara ne aka tabbatar da mutuwarsu yayin da wasu 10 suka samu …
Marigayi Dr Habibu Sani Babura, an haife shi a ranar 4 ga watan Janairu 1952, A Garin Babura Dake tsohuwar Jihar Kano, wanda yanzu haka …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ƴan Sandan jihar Enugu, Ahmad Ammani, ya bayar da umarnin gudanar da bincike kan wani mataimakin Sufetan ‘yan sanda, ASP, kan …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Ɗan takarar gwamnan Kano a jam’iyyar ADP, Hon Sha’aban Ibrahim Sharada, ya ƙaddamar da takararsa a hukumance Alfijr Labarai Sha’aban ya …
Alfijr ta rawaito wani sabon hari da wasu da ake zargin Fulani makiyaya ne suka kashe a karamar hukumar Guma ta jihar Benue a ranar …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan jihar Akwa Ibom ta ce jami’anta sun kama wata mata mai suna Joy Emmanuel, mai shekaru 40 da haihuwa, …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Hukumar kashe gobara ta jihar Kano ta ce ta ceci rayuka da dukiyoyi 91 da kudinsu ya kai Naira miliyan …
Alfijr ta rawaito ta rawaito Rundunar hukumar Kwastam reshen jihar Kebbi ta ce ta kama wani mutum da ake zargi, tare da damke jarkoki 824 …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Tarayya, a ranar Alhamis, ta gabatar da takardar shaidar rajista da sayar da taki ga dilolin taki a Najeriya. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Hukumar Hadin Kan Kasa da Kasa ta Japan (JICA) ta ba wa matasan Najeriya 39 cikakken tallafin karatu tare da damar yin …
Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Jigawa, DSP Lawan Shiisu, ya tabbatar da hakan a wata sanarwa da ya …