Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wani alkali da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu da wawure Naira …
Alfijr ta rawaito Kotun Majistare mai lamba 14 ta aike da wani alkali da ma’aikatan Hukumar Shari’a gidan gyaran hali saboda zarginsu da wawure Naira …
Alfijr ta rawaito an kama daya daga cikin ƴaƴan shugabaan Equatorial Guinea kan zargin sa da sace tare da sayar da wani jirgin sama mallakin …
Alfijr ta rawaito an kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar tsaro ta Gabas, ESN ne da laifin kashe wani sufeto ‘yan sanda a ofishin …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun birnin tarayya Abuja ta sammaci Gwamnan Bankin Najeriya CBN Godwin Emefiele, da ya bayyana gabanta ranar Laraba dangane da shari’ar …
Alfijr ta rawaito Wata sabuwar kafar yada labarai mai suna TRT da aka bude a kasar Turkiyya ta kwashe kwararrun ma’aikatan Sashen Hausa na BBC …
Alfijr ta rawaito Shahararrun yan film din nan wato Ty Shaba da Shariff Aminu Ahlan wadanda suke shugabantar kungiyar A.AZaura Celebrities Forum da suka karrama …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sanda a jihar Kebbi ta tabbatar da mutuwar mutane 18 sakamakon hatsarin da wata babbar mota da ke jigilar fasinjoji …
Alfijr ta rawaito Babbar kotun da ke zamanta a Osogbo, babban birnin jihar Osun a ranar Litinin ta yanke hukuncin kisa a kalla mutane hudu, …
Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta musanta cewa sun mamaye harabar babban bankin Najeriya, a ranar Litinin, kamar yadda ake yada …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito ma’aikatar Hajji da Umrah ta ƙasar Saudiyya ta sanar da cewa an rage kudin inshora ga masu aikin Umrah na kasashen waje …
Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Plateau ta samu nasarar ceto DPO din Pankshin, SP Nwapi Augustus, wanda wasu ƴan bindiga su ka …
Alfijr ta rawaito wata amarya mai suna Khadija Abdullahi ta gamu iftila’in rasa idonta guda daya a hannun jami’an bijilanti a yankin shagalin bikinta a …
Alfijr ta rawaito Wata babbar mota dauke da magoya bayan jam’iyyar PDP sama da 70 ta yi Mummunan hatsari a jihar Filato, inda mutane da …
Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …
Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari ya bar Abuja zuwa kasar Mauritania domin karbar lambar yabo ta zaman lafiya a ranar Litinin 16 ga watan Janairu, …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Lahadi a Kasuwar Wapa Siya = 740 / Siyarwa …
Alfijr ta rawaito da yammacin ranar Asabar wata mummunar gobara ta tashi a hedikwatar yan sandan jihar Kano da ke unguwar Bompai. Gobarar ta tashi …
Daga Shu’aibu I. Gusau Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Zamfara, Hon. Bello Mohammed Matawalle ya bayyana cewa zasu gurfanar da wadanda ake zarginsu da daukar …