Da Ɗumi Ɗuminsa: Gobara Ta Tashi A Ofishin Hukumar EFCC

Alfijr ta rawaito gobara ta kama ginin ofishin hukumar EFCC na jihar Enugu.

Hakan ya fito ne a cikin wata sanarwa da shugaban hukumar ta EFCC, Wilson Uwujaren, ya fitar a ranar Juma’a 5 ga Mayu, 2023.

Ya ce, “Lamarin da ya faru da misalin karfe 12:30 na safiyar Juma’a.

Ya kara da cewa lamarin ya samo asali ne sakamakon karuwar wutar lantarki da kedco suka yi.

“An kashe gobarar da ta biyo bayan hadin gwiwar hukumar kashe gobara ta jihar Enugu da gwamnatin tarayya.”

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *