
Alfijr ta rawaito Dr Hussain Umar Ganduje ya magantu akan maganganu da Aminu Dan Almajiri yayi kan Gwamna Abdullahi Umar Ganduje game da cire sarki Sanusi da saura aikace-aikace da yake ganin gwamnan yayi ba kan dai dai ba.
Dr ya kara da cewa yanda kakansa yabar Sarki a garin kano shima Sanusi lamido har abada ya bar wannan kujerar.

” Tarihi shine ke maimaita kansa”
Kai Aminu baka da Illimin Tarihi Kuma menene amfanin Ilimin?
Wanda kake cewa wai kai mai ilimi ne!
Hussain ya ce ka sani gwamna Ganduje ba sa an maganar ka bane domin baka isa komai ba.
Ya ci gaba da cewa in kashirya mun shirya, tsohon Sarkin Kano Sanusi yabar sarautar Kano.

Lokacin da na zama chairman na karamar hukuma wato SDP/NRC sannan Kai menene ?
Ina mai GargaÉ—inka da kayi hattara da maganganunka domin Ganduje yafi karfin tabawa a Kano. In Ji Dr Hussain
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijr Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ
Hadda su kaza a cin danko?
Yadda tarihin cin zalin kanawa y faru a gwamnatin ganduje yasasbaba rashin kaunar kanawa akan su nan d ya alaqantu d Ganduje ,Allah ya isa bamu ya fe ba,