Daga Baba Usman Gama Dakarun Sojoji sun yi nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga uku a Karamar Hukumar Karim Lamido da ke Jihar Taraba. Kotun ƙoli …
Daga Baba Usman Gama Dakarun Sojoji sun yi nasarar hallaka wasu ‘yan bindiga uku a Karamar Hukumar Karim Lamido da ke Jihar Taraba. Kotun ƙoli …
Kotu ta tasa ƙeyar shugaban ƙaramar hukumar Ɓatagarawa kan zargin kisan kai Alfijir labarai ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Katsina ta tasa …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa duk wani dan jam’iyyar APC a yanzu a karkashin sa yake saboda shi …
Rundunar ‘Operation SAFE HAVEN’ ta rbayyana cewa, matasan ba wai kawai sun lalata da kuma wawashe dukiyoyi a cikin al’umma ba, sun kai farmaki ga …
Gwamnatin jihar kano ta ce kawo yanzu babu wanda ya tuntubeta game da shiga jam’iyyar APC ta hanyar da ta dace. Alfijir labarai ta rawaito …
Kotun koli ta tabbatar da hukuncin shekaru biyar da aka yankewa tsohon dan majalisar wakilai, Farouk Lawan, bisa samunsa da laifin karbar cin hancin $500,000 daga hannun …
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje ya roƙi gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf da ya sauya sheƙa daga jam’iyyar NNPP zuwa APC. …
Wata babbar kotu dake zamanta a jihar Kano ta yanke wa wasu `yan bijilanti biyar hukuncin kisa ta hanyar rataya, bayan ta samesu da laifin …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1400 …
In what appears to be a landmark economic decision of the Bola Tinubu-led administration, the Federal Government last year, precisely on August 16, 2023 through …
Yayin da aka fara shirye-shiryen tunkara babban zaɓen shekara ta 2027, tuni an fara hasashen yadda yanayin siyasar zai kasance. Alfijir labarai ta rawaito IPSA …
Gwamnatin shugaba Bola Tinubu ba ta da shirin mayar da birnin tarayya Abuja zuwa jihar Legas. Ko mayar da wasu ma’aikatun gwamnati daga Abuja zuwa …
Wannan matashi dan Adaidaita sahu ya kara fito da darajar musulmai a idon duniya: Alfijir labarai ta rawaito wani dan jihar Katsina dake tuka babur …
Ƙungiyar dillalan man fetur masu zaman kansu ta ƙasa, (IPMAN), ta koka game da wasu matsaloli da dama da ‘ya’yanta ke fuskanta wajen samun man …
Buhari ya ce a 2018 ya gano satifiket dinsa na WAEC a cikin gida, amma ya ki fito da su Alfijir labarai ta rawaito tsohon …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dollar zuwa Naira Siya = 1390 …
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta tabbatar da sanarwar neman wasu shahararrun masu amfani da shafin Tiktok guda shida saboda furta kalaman batsa cikin wasu …
Wata dambarwar siyasa ta kunno kai a jihar Kano, inda ake ganin wasu magoya bayan jam’iyyar NNPP mai mulkin jihar, ciki har da masu rike …
Babbar Kotun Jihar Kano ta dage shari’ar Frank Geng Quangrong, dan kasar China da ake zargi da kashe budurwarsa ‘yar jihar Kano Ummukulsum Sani mai …