Allah ya yiwa Hajiya Hafsatu Muhd Mai Hula Kurawa (Hajiya Shirwa) Rasuwa a yau Laraba.
Ta Rasu ta bar yaya da jikoki, Cikin yayan akwai Doctor Abubakar Muhd Kurawa da Dahiru Mai Hula Dan jarida da kuma Jika Musa Best Seller D/Iya
Za’ayi Jana’iza da 2:00 na rana a Babban Masalacin Jumaa na Sarkin Kano
Muna addu ar Allah ya gafartawa Hajiya sarkin zumunci Annabi yasan da zuwanta Ameen.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H47OrRBUPHYEeNqV0vwlQp
