Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1707 …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1707 …
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road, ta yi fatali da karar da wasu daliban Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara, suka shigar gabanta kan neman …
An yi awon gaba buhunan shinkafa da kwalayen taliya da sauran kayan abinci daga motocin Alfijir labarai ta rawaito jama’ar gari sun tare hanya suna …
Majalisar Dattijan Najeriya ta bayyana dalilan da ya sa ta yanke shawarar binciken tsohuwar gwamnatin Buhari. Alfijir labarai ta rawaito a zaman da ta yi …
President Bola Tinubu has approved the appointment of the following qualified Nigerians to serve in agencies under the Federal Ministry of Communications and Digital Economy: …
Gwamnatin tarayya ta haramta fitar da iskar gas din da ake amfani da shi wajen girki, a wani yunkuri na magance karancinsa a cikin gida …
The French Embassy on Tuesday organized a special lecture session for students of Maryam Abacha American University of Nigeria on the prospects of pursuing higher …
Kungiyar Kwadago ta Ƙasa, NLC, ta caccaki hukumar tsaro ta farin kaya, SSS kan kiran ta ga kungiyar da ta janye zanga-zangar da take shirin …
Captain din Super Eagle Ahmad Musa ya kai ziyara ta musamman a fadar mai martaba sarkin Kano Alh. Aminu Ado Bayero. Ahmad Musa ya bayyanawa …
From Muzammil Dalha Yola Super Eagles Captain Ahmed Musa MON, OON and Shehu Abdullahi paid a condolences visit to the SWAN Kano State Chapter Chairman …
Mun Bawa Gwamnoni Naira Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin tsadar Rayuwar Alfijir labarai ta rawaito Shugaban majalisar dattijai Godswill Apabio ya ƙara …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS). Wato …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince da naɗin Kemi Nanna Nandap a matsayin Kwanturola-Janar ta Hukumar Shige da Fice ta kasa. Shugaban Majalisar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1652 …
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago ta NLC da ta janye ƙudurinta na shirya zanga-zangar gama gari domin samun …
Gwamnatin Najeriya ta miƙa ragamar harkokin cibiyar wutar lantarki na Zungeru zuwa ga wani kamfani mai zaman kansa na Penstock Limited. Alfijir labarai ta rawaito …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin gadi na kwace Naira biliyan 1.58 da ake alakantawa da tsohon Manajan Darakta na …
As IGP Issues Strong Warning Against Name Dropping, Extortion by Officers In an effort to maintain the highest standards of integrity within the Nigeria Police …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1800 …