Ƙungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ƴan gudun hijira a jihar Borno da ɗalibai ɗari biyu da tamanin da bakwai da malamai a …
Ƙungiyar Amnesty International ta ce sace fiye da ƴan gudun hijira a jihar Borno da ɗalibai ɗari biyu da tamanin da bakwai da malamai a …
Gwamna Uba Sani ya sha alwashin yin bakin ƙoƙarinsa don ganin an kuɓutar da dukkan ɗaliban. Alfijir labarai ta rawaito wasu ƴan bindiga sun kai …
Daga Baba Usman Gama Wasu ƴan bindiga sun kai hari kan ɗaruruwan Musulmai a yayin da suke sallar Juma’a a wani yanki na Birnin Gwari …
Gwamnatin jihar kano tace ta rage lokacin aiki ga ma’aikatan ta a fadin jihar a cikin watan azumin Ramadan mai alfarma. Alfijir labarai ta rawaito …
The Nigeria Association of Women Journalists NAWOJ has appealed to Kano State Pilgrims Welfare Board to allocate Hajj slots to the state chapter of the …
From Lubabatu Garba The Kano state government says reiterates commitment to partner with investors for the development.of the state Alfijir labarai reported the state Governor …
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Alhaji sa’ad Abubakar III ya yabawa dan kasuwar nan Alhaji Adamu Yahaya bisa gina katafaran masallacin juma’a da ya gina a …
Mai martaba sarkin kano Alhaji Amunu Ado Bayero ya nuna gansuwarsa bisa yanda aka samu fahimtar juna tsakanin yan kasuwa da jami’an hukumar fasa kauri …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1600/ …
President Bola Tinubu condemns the heinous incidents of abduction involving very vulnerable victims, internally-displaced persons in Borno State, and students in Kaduna State. Alfijir labarai …
Wani malamin makarantar firamare da sakandare da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya baiyana cewa ɗalibai 287 ƴan bindiga su …
Jami’an hukumar tsaron Civil Defense reshen karamar hukumar Ungoggo a kano, sun samu nasarar cafke wani tsoho mai suna Ibarhim Usman mai shekaru 85 a duniya …
Babban kotun tarayya dake zamanta a jihar kano karkashin jagorancin mai shari’a M A Liman ya umarci gwamnatin jihar da majalisar dokokin da su dakatar …
Wasu da ake zargin masu yawon ta zubar ne sun tsallake rijiya da baya, bayan gobara ta tashi a otel din mairabo da suke shakatawa …
Ana tuhumar mahaifiyar yarinyar nan mai shekara shida da ta ɓata a Afirka ta Kudu da laifi fatauci da garkuwa da diyarta. Alfijir labarai ta …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta ICPC ta jihohin Kano da Jigawa, Ibrahim Garba Kagara, ya …
Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nada Engr Umar Abdullahi Umar Ganduje (Abba Ganduje) mikaminBabban Daraktan aiyukan Fasaha na hukumar samar da wutar lantarki …
In the light of new findings unearthed during a comprehensive investigation into the financial activities of the Rural Electrification Agency (REA), Alfijir labarai reported President …
“Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ta san muhimmancinku domin yanzu zamani ne da ake tafiyar da komai ta yanar gizo, don haka dole ne mu karfafe …