Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20240219 080237
Labarai

Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Cire Tallafin Man Fetur Illa Damfara – In Ji Kwankwaso

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Babu Komai Cikin Shirin Raba Kudaden Rage Radadin Tallafin Cire Man Fetur A Gwamnatin Tinubu illa Damfara Alfijir labarai ta rawaito Sanata Rabiu Musa Kwankwaso …

Labarai

Hukumar Hisba Ta Sake Cafke Matasa 18 Ciki Har Da yan kasashen ketare

Posted onFebruary 19, 2024February 19, 2024

Daga Fauziyya Momin Haidar Rundunar yan sandan jahar Kano, ta turo wa hukumar hisbar wasu matasa 38, da aka kamo su a kasuwar Tumatir ta …

FB IMG 1708265600330
Labarai

Hukumar Gidan Gyaran Hali Ta Magantu Kan Bacewar Murja Kunya A Gidan

Posted onFebruary 18, 2024February 18, 2024

Daga Fauziyya Momin Haidar Hukumar kula da gidan gyara hali ta kasa reshen jihar kano ta bayyana cewa tun ranar Alhamis ta saki Murja bisa …

IMG 20240218 124715
Labarai, NAFDAC

Hukumar NAFDAC Ta Garƙame Shagunan Masu Magani A Kano

Posted onFebruary 18, 2024February 18, 2024

Daga Amina magaji Muhammad Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta ƙasa reshen jihar Kano NAFDAC, ta rufe fiye da shaguna guda ɗari bakwai na masu …

IMG 20240111 112459
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suke Kara Dannawa A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano  Dollar zuwa Naira Siya = 1680 …

FB IMG 1708179027529
Kannywood, Labarai

Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba! Addu arku Nake Nema Kawai – In Ji Mal Nataala Mai Shittin Goma

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Aisha Salisu Koki Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba! Addu arku Nake Nema Kawai Alfijir labarai ta rawaito bayan wata jita-jitar da ake ta …

FB IMG 1693991306327
Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Kori Jami an Sufeto 3 Daga Aiki Nan Take

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …

IMG 20240217 135938
Labarai

Kasuwanci! Gwamnatin Tarayya Ta Bude Kantin Sahad Stores

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Hukumar da ke Kare Muradan Masu Saye ta Najeriya FCCPC ta sake buɗe katafaren kantin Sahad Stores, bayan rufe shi a …

IMG 20240217 124906
Fetur & Gas, Labarai

Direbobin Dakon Man Fetur A Najeriya Sun Tsayar Da Ranar Fara Yajin Aiki A Fadin Kasar

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Nasiba Nalado A Najeriya, ana iya sake fuskantar karancin man fetur, sakamakon alwashin da kungiyar masu motocin haya ta sha na dakatar da dakon …

FB IMG 1708166335435
Labarai, Saudi Arabia

Wata Sabuwa! Kasar Saudiyya Ta Haramata Abubuwa 8 A Azumin Bana

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

An haramta yin buda baki a farfajiyar masallacin Makka da Madina. Alfijir labarai ta rawaito yayin da azumin watan Ramadan ke karatowa kasar Saudiyya ta …

FB IMG 1708040596510
Labarai

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Aike Da Ramlat Yar TikTok Gidan Gyaran Hali

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kano ta Aike da Ramlat jarumar TikTok  zuwa gidan yari kan zargin badala da karuwanci. Alfijir …

IMG 20240202 194808
Labarai

Kotu Ta Umarci Masu Magunguna Da Su Tashi Daga Sabon Gari A Kano

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta umurci dillalan magunguna dake kasuwar kasuwar Sabon Gari dake yankin Karamar Hukumar Fagge a Kano da …

FB IMG 1708099451427
Labarai, NLC

Ƙungiyar Ƙwadago NLC Ta Kira Zanga-zanga Kan Tsadar Rayuwa A Najeriya

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya, NLC ta ayyana gudanar da gagarumar zanga-zangar kwana biyu a ranakun 27 da 28 ga watan Fabrairu. Alfijir labarai ta rawaito …

IMG 20240111 112459
Labarai

Ibtila’I! Kudaden Waje Sun Kara Tashin Gauron Zabi A A kasuwar Canji A Yau Juma a

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa dake Kano  Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1708081738586
Labarai

Yanzu-Yanzu! Gwamnatin Najeriya Ta Garkame Kantin Sahad Store

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Gwamnatin Tarayya ta garkame kantin SAHAD STORE da ke ABUJA, sakamakon zargin kara kudin kaya babu gaira babu dalili. Alfijir labarai ta rawaito hukumar kare …

FB IMG 1708040596510
Labarai

Hisbah Ta Cafke Ramlat Princess Bayan Ta Tallata kanta Akan Madigo

Posted onFebruary 16, 2024February 16, 2024

Hukumar Hisba ta kama matashiyar budurwar nan mai suna Ramlat Princess, bayan ta tallata kanta a wani faifen bidiyo tare da yada shi a shafukan …

ALFIJIR 1
Labarai

Dubu Ta Cika An Sake Rufe Asibitocin Bogi 6

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

An ɗauki matakin rufe Asibitocin ne domin tabbatar da manufar gwamnati ta kare lafiyar al’umma. Alfijir labarai ta rawaito Gwamnati ta sake bayar da umarnin …

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

Yakamata IPMAN ta matsawa NIPCO Ta Mayar Da Ma’ajiyar Man Fetur Ga Yan Kasuwar Mai Ba NNPC Ba – In Ji Shugaban AROGMA.

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci shugabannin kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN da …

FB IMG 1708020211899
Labarai

Alh Aminu Dantata Ya Magantu Kan Tsarin Shugabancin Firaminista A Najeriya

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke nema shi ne mafi alheri ga kasar nan. Alfijir …

FB IMG 1662410415944
Labarai

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Kwace Kadarorin Sha’aban Kan Taurin Bashi

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci ta 1 da ke zamanta a GRA, Zariya, Jihar Kaduna, ta umarci Hon Sani Sha’aban, tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a …

Posts pagination

‹ 1 … 65 66 67 68 69 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab