Daga Aisha Salisu R/Zaki
Gidauniyar HON.ABBA NA AMANA na farincikin gayyatar dukkan dalibai da sauran al’ummah na wannan mazaba ta Rjiyar Zaki zuwa wajen gabatar da ayyukan aikin alkhairi da mai Girma HON. ABBA NA AMANA zai yi wanda suka hada da;
1-Biyawa dalibai su (113) kudin jarabawarJAMB.
2-Rabon littafi guda dubu daya (1000)
gadalibai Maza da Mata.
3-Rabawa dalibai marayu da marasa karfikayan makaranta (Uniform)
4- Rabon tabarmi ga masallatai da makarantu.
Zaa gudanar da wannan kabakin alherin ne kamar haka
RANA:Lahadi 11/2/2024
LOKACI:4:00 na yamma
WURI: Filin yar kafa dake kusa sabon ofishin yan sanda na Rijiyar Zaki bayan an wuce layin Dorawar yan kifi daura da “Celmo Ziba Furnitures”
kamar yadda Abdulyasar Hashim Saleh
RIZSA President ya bayyanawa wakiliyar Alfijir labarai Aisha Salisu Ishaq
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V
