Mun Bawa Gwamnoni Naira Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin tsadar Rayuwar Alfijir labarai ta rawaito Shugaban majalisar dattijai Godswill Apabio ya ƙara …
Mun Bawa Gwamnoni Naira Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin tsadar Rayuwar Alfijir labarai ta rawaito Shugaban majalisar dattijai Godswill Apabio ya ƙara …
Shugaban kasa Bola Tinubu ya nada Kemi Nanna Nandap a matsayin sabuwar controller gener ta Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa (NIS). Wato …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu ya amince da naɗin Kemi Nanna Nandap a matsayin Kwanturola-Janar ta Hukumar Shige da Fice ta kasa. Shugaban Majalisar …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1652 …
Hukumar tsaro ta farin kaya DSS ta yi kira ga ƙungiyar ƙwadago ta NLC da ta janye ƙudurinta na shirya zanga-zangar gama gari domin samun …
Gwamnatin Najeriya ta miƙa ragamar harkokin cibiyar wutar lantarki na Zungeru zuwa ga wani kamfani mai zaman kansa na Penstock Limited. Alfijir labarai ta rawaito …
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin wucin gadi na kwace Naira biliyan 1.58 da ake alakantawa da tsohon Manajan Darakta na …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1800 …
Mai martaba Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya shawarci Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Kasa da ta ƙyale ’yan kasuwa su riƙa gudanar da …
Yan Siyasar da Suka fadi A Zaɓen 2023 irinsu Atiku Abubakar da Rabi’u Musa Kwankwaso da Peter Obi Sune Suka Haifar da tsadar Rayuwa, Hauhawar …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar dokokin jihar Kano ta bankado badakalar kudi a hukumar Karota da wasu hukumomin gwamnatin jihar. Alfijir labarai ta rawaito Majalisar …
Dakarun Rundunar Sojojin saman Najeriya, NAF da aka tura zuwa Durbunde a karamar hukumar Takai a jihar Kano sun kama wani matashi mai shekaru 35, …
Jama’ar gari a Jihar Katsina sun daka wa wata motar kamfanin Dangote wawa, inda suka yi awon gaba da kayan abincin da take dauke da su. Alfijir labarai ta …
Kamfanonin siminti sun amince su rage farashinsa daga Naira 10,000 zuwa Naira 8,000 ko Naira 7,000 kan kowane buhu matukar Gwamnatin Tarayya ta amince da …
Daga Fauziyya Momin Haidar Bayan cece kuce da ya kaure a ciki da wajen Kano a social media da zahiri, Murja Kunya dai ta sake …
Cikin wadanda suka kashe har da mai unguwa Haruna Wakili da kuma wani yaro da suka yi ma mummunan kisa ta hanyar ƙone shi kurmus …
Kotun Muslunci ta yanke hukuncin zaman gidan yari ga Ramlat ’yar TikTok wadda ta bayyana kanta a matsayin ‘yar madigo Alfijir labarai ta rawaito Kotun …
Gwamnati tana sane da cewa batun na doka ne da yake cikin tsarin shari’a kuma ba za ta taɓa yin katsalandan ta kowace hanya don …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa kano Dollar zuwa Naira Siya = 1692 …