Hukumar Hisba ta samu nasarar damke jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya a Kano. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta kama Murja Kunya ne biyo bayan ci …
Hukumar Hisba ta samu nasarar damke jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya a Kano. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta kama Murja Kunya ne biyo bayan ci …
Rundunar yan sanda a Abuja, babban birnin Nijeriya ta ce ta kai samame wata matattarar miyagu inda ta kama mutum dari uku da bakwai da ake zargi da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dake Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta ce gobara ta kone ofishin ‘yan sanda reshen karamar hukumar Nasarawa. Alfijir labarai ta rawaito Kwamishinan ‘yan sandan jihar, …
Sarkin Kano na 14, Muhammadu Sanusi ll ya bayyana cewa bai yi adalci ba ya idan ya soki Shugaba Bola Tinubu kan matsalar tattalin arzikin …
shugaban ya bayyana tsare-tsaren inganta noma ta hanyoyi daban-daban, da suka hada da fadada filayen noma, samar da rance mai sauki ga manoma, da kuma …
Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Rasuwa wato Fatima Sa’id da aka fi sani da BINTU a shirin Dadinkowa mai dogon zango na tashar Arewa24 ta …
Tsohon Daraktan Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS), Mista Mike Ejiofor, ya bayyana cewa, tunaninsa na ƙin biyan kuɗin fansa na garkuwa da mutane ya canja …
Itse ya soki gaggawan janye tallafin man fetur da aka yi a bara, kamata yayi sabon shugaban Najeriya ya jira sai matatun cikin gida sun …
Daga Baba Usman Gama Tsohon Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na Access Holdings, Herbert Wigwe ya rasu a haɗarin jirgin sama a Amurka. Har …
Wani jirigin sama mai saukar Ungulu da ke dauke da shugaban bankin Access, Herbert Wigwe da wasu mutane biyar, ya yi hatsari a Jihar California …
Fitaccen jarumi a masana’antar shirya fina-fina ta Kannywood Adam Zango ya ce ya shiga tsananin damuwa, sakamakon abubuwan da suka taso bayan rabuwarsu da matarsa. …
Yadda Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano, sun kai sumame wasu rumbunan da ake boye kayan abinci a jihar. Idan za a …
Daga Baba Usman Gama Shugaba Tinubu zai tafi Abidjan na Kasar Côte d’Ivoire don mara wa tawagar ‘yan wasan Super Eagles baya. ’Yan sanda sun …
Hukumar Hana Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati EFCC ta ayyana neman uwar gidan tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya Godwin Emefiele ruwa a jallo. Alfijir …
Shugaban rukunin kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote ya alƙawarta tallafa wa tsare-tsaren manunfofin taimaka wa al’umma da ci gabansu, don magance matsalolin tattalin arziki a …
Daga Aisha Salisu R/Zaki Gidauniyar HON.ABBA NA AMANA na farincikin gayyatar dukkan dalibai da sauran al’ummah na wannan mazaba ta Rjiyar Zaki zuwa wajen gabatar …
Tinubu ya kuma ba da umarnin a saka ’yan Najeriya da suka cancanta da ke da ilimin boko da kuma wadanda ke jami’o’i masu zaman …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Dake birnin Kano Dollar zuwa Naira Siya …