Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

IMG 20231211 WA0016
Fetur & Gas, Labarai

Yakamata IPMAN ta matsawa NIPCO Ta Mayar Da Ma’ajiyar Man Fetur Ga Yan Kasuwar Mai Ba NNPC Ba – In Ji Shugaban AROGMA.

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci shugabannin kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN da …

FB IMG 1708020211899
Labarai

Alh Aminu Dantata Ya Magantu Kan Tsarin Shugabancin Firaminista A Najeriya

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Shahararren dan kasuwan nan, Alhaji Aminu Dantata ya ce tsarin shugabancin firaminista da wasu ’yan majalisa suke nema shi ne mafi alheri ga kasar nan. Alfijir …

FB IMG 1662410415944
Labarai

Kotun Shari’ar Musulunci Ta Kwace Kadarorin Sha’aban Kan Taurin Bashi

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Kotun Shari’ar Musulunci ta 1 da ke zamanta a GRA, Zariya, Jihar Kaduna, ta umarci Hon Sani Sha’aban, tsohon dan takarar Gwamnan Jihar Kaduna a …

FB IMG 1707997786895
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tinubu Ta Dakatar Da Zargin Cin Amanar Kasa Da Aka Yiwa Sowore

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Gwamnatin Najeriya ta dakatar da shari’ar da ta ke yi wa mai kiran #REVOLUTIONNOW, Omoyele Sowore kan zargin cin amanar kasa. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1707995180137
Labarai

Najeriya Na Kan Tsini – In Ji Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Mai alfarma sarkin Musulmi, Muhammad Sa’ad Abubakar III ya bayyan fargabar cewa Najeriya na fuskantar barazanar tsaro bisa la’akari da yadda dumbin matasan kasar ke …

FB IMG 1707993984318
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Wata Sabuwar! Ana Shirin Mayar Da Wasu Ofisoshin NUPRC Daga Abuja Zuwa Lagas

Posted onFebruary 15, 2024February 15, 2024

Hukumar NUPRC mai sa ido kan harkokin man fetur a cikin ruwa a Najeriya ta soma shirye-shiryen sauya matsugunnin wasu ofisoshinta daga Abuja zuwa Legas. …

FB IMG 1707948578577
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Ba Za Mu Iya Ci Gaba Da Biyan Tallafin Wutar Lantarki Ba – Gwamnatin Tarayya

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Gwamnatin Najeriya ta yi ikirarin cewa ba za ta iya ci gaba da bayar da tallafin wutar lantarki ba saboda dimbin basussuka da ta ciyo. …

FB IMG 1707948265729
Labarai

Hukumar Abuja Ta Rusa Gidaje Dubu Sha 15 Da Aka Gina Ba Bisa Ƙa’ida Ba

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Hukumar kula da birnin tarayya Abuja, ta rusa gidaje sama da 15,000 na haramtattun gidaje da gidajen kwana a gundumar Gwarinpa da ke babban birnin …

📸Facebook
Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Kara Tashin Gauron Zabi A kasuwar Canji A Yau Laraba

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa dake Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240214 134342
Fyade, Labarai

Ta’addanci! An Kama Wasu Matasa Kan Yi Wa ’Yar Shekara 13 Fyade A Gona

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Sun yi wa ’yar shekara 13 fyade a gona a garin Bajoga da ke Jihar Gombe Alfijir labarai ta rawaito Rundunar ’Yan Sandan Jihar Gombe …

FB IMG 1707913490919
Labarai

Yadda Aka Kama Wani Korarren Soja Dake Kai Wa Bello Turji Kayan Yaki

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Ya fada a komar ’yan sanda a hanyarsa ta kai wa ’yan ta’adda kayan sojoji a Zamfara daga Kaduna Alfijir labarai ta rawaito yan sanda …

FB IMG 1707909350216
EFCC, Labarai

Yadda Buhari Boss Mustapha Emefiele Suka Umarci CBN Ta Biya $6,230,000 Ga Masu Sa ido kan Zabe – In Ji EFCC

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

Tsohon shugaban babban bankin Najeriya reshen, Ogau Onyeka Michael, ya bayyana yadda tsohon maigidansa, Godwin Emefiele, ya buƙaci babban bankin ya biya dala miliyan 6,230,000 …

FB IMG 1707908149590
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Bukaci ‘Yan Sanda Da Su Kama Wasu Fitattun Mutane 16 Cikin Gaggawa A Kano

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

A wata sanarwa da ta fito daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ya nuna yadda jam’iyyar ta aika saƙo ga rundunar ‘yan …

IMG 20240202 194808
Labarai

Kotu ta Haramtawa Gwamnatin Kano Rusau A Jihar

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta hana gwamnatin jihar ci gaba da rusa gine-ginen da ke unguwar Salanta wanda tun farko ta …

IMG 20240103 WA0021
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Yammacin Talata 13/02/2024CE – 03/08/1445AH

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Daga Baba Usman Gama Tinubu ya karrama yan wasan Super Eagles da lambar girmamawa ta kasa. Gwamnatin tarayya ta ce ta biya dukkan ma’aikata albashinsu …

IMG 20240213 WA0164
Labarai

Karshen Alewa! Kotu Ta Aike Da Murja Kunya Gidan Gyaran Hali A Kano

Posted onFebruary 13, 2024February 14, 2024

Hukumar Hisba ta gurfanar da shahararriyar yar Tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya gaban kotun shari’ar addini musulinci dake zaman ta a unguwar Gama PRP …

IMG 20231110 230813
DSS, Labarai

Hukumar Tsaro Ta Farin Kaya DSS Ta Tsare Darakta A Kannywood Sunusi Oscar 442

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Rahotanni na bayyana cewa hukumar tsaro ta DSS ta cafke Sunusi Oscar 44 na masana’antar Kannywood, bisa furta kalaman barazanar kisa. Alfijir labarai ta rawaito …

FB IMG 1707592853074
Kannywood, Labarai

Jarumin Kannywood Adam Zango Ya Lashe Amansa

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Adam A Zango ya bayyana dalilin da ya ja baya a harkar Kannywood Alfijir labarai ta rawaito Fitaccen mawaki kuma jarumin Kannywood Adam A Zango …

best seller i2
Labarai

Takaitattun Labaran Duniya Na Safiyar Talata 03/08/1445AH – 13/02/2024CE

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Daga Baba Usman Gama Hukumar HISBA a Kano ta kama shararriyar mai amfani da TikTok ɗin nan, wato Murja Ibrahim Kunya bisa zargin aikata badala …

FB IMG 1707823520507
Labarai

Yadda Nisabin Zakka Da Sadaki Da Diyyar Rai, Yake Kaiwa Da Komowa A Shekarar, 1445 AH 2023/24

Posted onFebruary 13, 2024February 13, 2024

Yadda take kasance a shekarar musulunci ta 1445 AH wajen fitar da hakkin Allah na zakka, sadaki, diyyar Rai a wannan lokacin. Alfijir Labarai ta …

Posts pagination

‹ 1 … 62 63 64 65 66 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab