Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama da naira miliyan 100, sannan ya mayar da su. …
Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama da naira miliyan 100, sannan ya mayar da su. …
Bayan rahotan da Alfijir labarai ta wallafa kan cewar wasu fusatattu Mutane mazauna Abuja suka kutsa kai cikin rumbun ajiyar kayan Hukumar bayar da agajin …
A safiyar Lahadin din nan ne wasu fusatattu Mutane mazauna Abuja suka kutsa kai cikin rumbun ajiyar kayan Hukumar bayar da agajin gaggawa ta Nijeriya …
An karrama Hajiya Surayya ne da lambar yabo ta mace mafi jajircewa da tafiye-tafiye domin ci gaban Al ummarta (The Most Associated In Apc) Haj …
The Central Bank of Nigeria (CBN) has revoked the licenses of 4,173 Bureaux De Change Operators, accusing the affected institutions of failing to observe regulatory …
Daga SADIQ I. MUHAMMAD LARA An gudanar da taron tsoffin daliban a cikin Makarantar gidan makama dake kofar kudu Gidan Sarkin Kano tare da murnar …
Fitaccen jarumin masana’antar Nollywood, John Okafor wanda aka fi sani da Mista Ibu ya riga mu gidan gaskiya. Mista Ibu wanda ya shahara a matsayin …
Yanzu haka Ana Zaman Sulhu A Gidan Sheikh Daurawa Tare Da Shugaban majalisar Dokokin Kano Hon Jibril Ismail Falgore labarin da ke Samun mu yanzu …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1600 …
Rundunar ‘yan sandan jihar Nasarawa ta kama wata ƴar bautar ƙasa ta bogi mai suna Ogeh Bethel Chibuife bisa laifin shiga sansanin horaswa na Magaji …
Daga Baba Usman Gama Majalisar Wakilai ta bukaci Tinubu ya sake nazarin rahoton Oronsaye kafin aiki da shi. ‘Yan majalisar dokokin jihar Zamfara da aka …
A daidai lokacin da ake gabatar da sallar juma’a, a ranar Juma’ar da ta gabata, sansanin Ƴan gudun hijira na Rundaben- Shuwa da ke kusa …
Wasu daga cikin jami’an gidan yarin sun samu raunuka sakamakon jifan da fursunonin suka yi musu yayin zanga-zangar. Alfijir labarai ta rawaito Ɗaruruwan fursunonin da …
Daga Fauziyya Momin Haidar ‘Yan bindiga sun raba mazauna kauyuka a kalla 10 a karamar hukumar Igabi da ke jihar Kaduna da muhallansu sakamakon addabarsu …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotanni sun bayyana cewa ƴan bindiga da yawansu ya zarce 40 sun kai sabon farmaki karamar hukumar Bwari da ke FCT, …
Daga Baba Usman Gama Gwamnatin Tarayya ta umarci Babban Hafsan Soji da ya tura karin dakaru zuwa Zamfara Katsina, Kaduna da Sakkwato domin dakile hare-haren …
Gwamnatin jihar kano ta amince da nada kwamitin riko na kasuwar sayar da wayar hannu ta Farm Center dake jihar. Alfijir labarai ta rawaito kwamishinan …
Babbar kotun jihar Kano karkashin jagorancin mai shari’a Nasiru Saminu ta umurci hukumar Hisbah ta jihar Kano da hukumar kula da asibitocin jihar Kano da …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1650/ …