Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Screenshot 20240415 155804 (1)
Kano, Labarai

Yadda Hukumar Yaki da Cin Hanci Da Rashawa Ta Kano Ta Bankado Sama Da Biliyan 50 Da Gwamnatin Ganduje Ta karkatar

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar korafe-korafen jama’a da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado, ya ce hukumar ta …

FB IMG 1713695477148
Labarai

Yadda Shugaban CBN Ya Jagoranci Taron Saka Hannun Jarin Kasuwanci Da wasu Jagororin Amurka

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Gwamnan CBN Cardoso, Tare da Mataimakin Gwamna CBN kan manufofin tattalin arziki, Muhammad Sani Abdullahi Dattijo, Sun jagoranci wani taro da masu zuba hannun jari …

IMG 20240421 WA0042
APC, Labarai

TSAKA MAI WUYA: Sabbin Shugabannin Mazabar Ganduje Sun Sake Bada Sabon Umarnin Ga Dr Abdullahi Ganduje.

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar APC mai mulki a Kano ya sake daukar sabon salo a daidai lokacin da sabbin shugabannin …

Screenshot 20240421 083636 Facebook
Labarai

Ta Sake Faruwa! Ƴan Bindiga Sun Sake Kashe Sojoji Shida A Jihar Arewa

Posted onApril 21, 2024April 21, 2024

Rahotanni daga jihar Neja sun bayyana cewa ƴan bindiga sun yi wa sojoji 6 kwanton-bauna a kauyukan Roro, Karaga da Rumace da ke gundumar Bassa …

IMG 20240221 102737
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke A kasuwar Canji A Yau Asabar

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

IMG 20240420 WA0111
Labarai

Gwamnatin Kano Ta Rufe Wani Asibiti Mai Zaman Kansa A Jihar

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Hukumar dake kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano (PHIMA) ta rufe wani asibiti mai suna Sassauka Clinic and Diagnosis Centre, dake unguwar …

Screenshot 20240417 090022 Facebook
Labarai

Shugaban Kasuwar Singa Ta Kano Ya Bayyana Abu Guda da Zai Sa Farashin Kayan Ya Sauka

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Shugaban gamayyar kungiyoyin kasuwar Singa dake jihar kano, Batista Junaidu Muhammad Zakari yayi kira ga Kamfanonin da suke Samar da kayayyakin masurufi, da su ji …

Screenshot 20240420 112859 Facebook
Labarai, NNPP

Kungiyoyin Farar Hula Sun Buƙaci EFCC Ta Bincike Tsohon Gwamnan Jihar Kano Kwankwaso

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Kungiyoyin farar hula arba’in da biyar (CSOs) a karkashin tutar Justice for All (JA) sun Buƙaci hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa …

IMG 20240420 WA0017
Labarai

ICPC Partners with Ministry of Communication Innovation and Digital Economy to Drive Anti-Corruption Efforts through Digital Public Infrastructure (DPI)

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

The Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC),  has perfected a strategic collaboration with the Ministry of Communication Innovation and Digital Economy (MoCIDE) …

FB IMG 1710375660100
Labarai

Shugaba Tinubu Yayi Sabbin Nade-Nade A Kasuwar Shinko Ta Kasa

Posted onApril 20, 2024April 20, 2024

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mista Mairiga Aliyu Katuka a matsayin shugaban Hukumar kula da kasuwannin shinko na kasa. Alfijir Labarai ta ruwaito …

img 1 1712614660296
Labarai

Halin Da Kudaden Waje Suke  A kasuwar Canji A Yau Juma’a

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …

FB IMG 1703222676383
Kano, Labarai

Rundunar Sanda Sun Kama Ƴan Jagaliya Takwas A Gidan Gwamnatin Kano

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta cafke mutum takwas da ake zargi da yunƙurin kawo tarnaƙi a bikin ƙaddamar da sabbin kwamishinoni da aka yi …

IMG 20240419 WA0049
ICPC, Labarai

BREAKING! ICPC SIGNS MOU WITH FIRS  

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

The Chairman of the Independent Corrupt Practices and Other Related Offences Commission (ICPC), Dr. Musa Adamu Aliyu, SAN has assured the Federal Inland Revenue Service …

Screenshot 20240419 093311 Facebook
Labarai

Wata Sabuwa! Isra’ila ta kai hare-hare Iran da Iraqi da Syria

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

Gidan talabijin na gwamnatin Iran ya bayar da rahoton fashe-fashe da aka samu a birnin Isfahan, a kusa da babban filin jirgin saman kasar. Haka …

FB IMG 1713485414232
Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Kano Ta Samar Da Hanyoyin Da Za a Bi Sakamakon Fara Aikin Gadar Tal’udu

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

A kokarin gwamnatin jihar Kano na rage cunkoson ababan hawa a cikin birnin Kano sakamakon fara aikin gadar sama, yanzu haka an kammala kananun tituna …

📸Alfijir Labarai
Labarai

Wani Magidanci Ya Hallaka Matarsa Da Dutsen Guga A Jihar Kano

Posted onApril 19, 2024April 19, 2024

Kotun majistre mai lamba 26 ta aike da wani magidanci Adamu Ibrahim gidan yari bisa zarginsa da hallaka matarsa ta hanyar buga mata dutsen guga …

Screenshot 20240418 191936 Facebook
Dubai, Labarai

Ibtila’i! Ambaliyar Ruwa ta Shafe Manyan Titunan Birnin Dubai

Posted onApril 18, 2024April 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Ambaliyar ruwa ta rufe manyan titunan birnin Dubai kuma babban filin jirgin samansa ya kasance cikin rudu yayin da cibiyar hada-hadar …

FB IMG 1713460483927
Labarai, Saudi Arabia

Da Yiwuwar Samun Ragi A kuɗin Aikin Hajji Sakamakon Faɗuwar Darajar Dalar Amurka — Shugaban NAHCON

Posted onApril 18, 2024April 18, 2024

Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuɗin da …

Screenshot 20240418 143232 Facebook
Labarai

Babbar kotun tarayya ta soke umurnin dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa

Posted onApril 18, 2024April 18, 2024

Babbar kotun tarayya ta ba da umurnin da a haramta dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa Hakan na kunshe ne …

FB IMG 1709039529428
Labarai

Shugaban Kungiyar Yan Canjin Ta ABCON Ya Magantu Kan Yadda Suke Siyan dala Yanzu

Posted onApril 18, 2024April 18, 2024

Kungiyar yan canji ta ƙasa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan canji (BDC), na siyan dala a kan N980/$ a kasuwar bayan fage ta hada-hadar …

Posts pagination

‹ 1 … 49 50 51 52 53 … 262 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab