Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta cafke mutum huɗu bisa zargin ƙwacen waya inda aka same su da wayoyin hannu guda bakwai da ankwa.
Alfijir Labarai ta rawaito Kakakin rundunar, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya ce mutanen da ake zargi sun bayyana cewa suna amfani da babur mai ƙafa uku a daidaita sahu wajen yi wa jama’a ƙwacen waya.
Ya yi kira da al’ummar jihar da su cigaba da basu hadin kai wajen tona asirin wadannan marasa gaskiya ko ina suke.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk