Gwamnatin tarayya ta amince da ranar Alhamis, 11 ga Afrilu, 2024, a matsayin kari a kan ranakun hutun sallar Eid-El-Fitr ta bana. Alfijir labarai ta …
Gwamnatin tarayya ta amince da ranar Alhamis, 11 ga Afrilu, 2024, a matsayin kari a kan ranakun hutun sallar Eid-El-Fitr ta bana. Alfijir labarai ta …
Shugaban Kungiyar Masu hada-hadar kudaden canji ta kasashen waje dake jihar Kano, Alhaji Sani Dada ya bayyana jin dadinsa bisa yadda gwamnatin tarayya take kara …
Kwamitin duban wata na fadar mai martaba Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya ce ba a samu ganin jinjirin watan Shawwal ba a yau …
Majalisar dokokin jihar Edo ta tsige mataimakin gwamnan jihar, Philip Shaibu. Alfijir labarai ta rawaito Ƴan majalisar sun tsige Shaibu, wanda ke fafatawa da Gwamna …
Hukumar Kula da Ganin Wata ta ƙasar Saudiyya, ta sanar da cewa ba a ga jinjirin watan Shawwal ba a ƙasar. Hakan na nufin za …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1150 …
Hukumar Hisbah Ta Fitar Da Kaidoji Ga Masu Gidajen Wasanni Da Za Su Kiyaye A Lokutan Bukukuwan Sallah A Kano 1 Ba’a Yarda Da Shigar …
Babbar kotu a Ikeja da ke jihar Legas ta bayar da umarnin ci gaba da tsare tsohon gwamnan babban bankin Najeriya, Godwin Emefiele. Za a …
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Talata da Laraba mai zuwa a matsayin ranakun hutu domin gudanar da bukukuwan Sallah karama. Ministan Harkokin Cikin Gida, Olubunmi …
Kwamitin ganin wata na Fadar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III ya buƙaci al’ummar Musulmin ƙasar su fara duban watan Shawwal a ranar Litinin, …
Wasu takardun kotu sun nuna cewa tsohon gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya sayar da wani kamfanin sarrafa auduga mallakin jihar Kano, dake unguwar …
Dan majalisar dokokin jihar Kano, Alhaji Halilu Ibrahim Kundila ya rasu. Kundila, wanda shi ne dan majalisa mai wakiltar ƙananan hukumomin Shanono/Bagwai, ya rasu a …
Gwamnatin jihar Kano zata sake bin diddigin fefen bidiyon Dala wanda aka fitar a 2018 har zuwa gaban EFCC. Hakan na kunshe a cikin wata …
Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Jigawa, Malam Umar Namadi, ya dakatar da kwamishinan kasuwanci na jihar, Alhaji Aminu Kanta, bisa zargin karkatar da wasu …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = 1227 …
Tsohon Gwamnan Jihar Kano kuma Shugaban Jam’iyyar APC mai mulki, Abdullahi Umar Ganduje ya yi zargin cewa Gwamna Abba Yusuf na Jihar Kano yana amfani …
Kungiyar masu samar da ruwan roba ta ƙasa, ATWAP reshen Ogun, ta koka kan karin kashi 300 na kudin wutar lantarki da hukumar kula da …
Dattawan Arewa ga Tinubu: Ƴan Nijeriya ba za su iya biyan Naira miliyan 1,971,000 kuɗin wuta a shekara ba Alfijir labarai ta rawaito kungiyar Dattawan …
Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …