Wani lamari ya faru cikin daren alhamis a Gidan gyaran hali (Prison) na Suleja dake Jihar Neja, yayin da Bursunoni suka tsere ana cikin tafka ruwan sama.
Alfijir Labarai ta ruwaito wani ma’aikacin Gidan ya shaidawa majiyar mu ta wayar tarho cewar, lamarin ya faru ne sanadiyyar rushewar katanga ana tsaka da ruwan sama, inda Bursunonin suka yi amfani da damar suka ringa fecewa.
Ya kuma ce suna ta yankin Madalla a cikin daren, inda suke cigaba da kamo wasu daga cikin su domin mayar dasu Gidan.
Sahara Reporters
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/CJ2q8cmhhOxFY6OEgwV5vk
