Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuɗin da …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban hukumar Alhazan Najeriya, Alhaji Jalal Ahmad Arabi ya ce akwai yiwuwar hukumar ka iya mayar wa maniyyata rarar kuɗin da …
Babbar kotun tarayya ta ba da umurnin da a haramta dakatar da Abdullahi Ganduje a matsayin shugaban jam’iyyar APC na kasa Hakan na kunshe ne …
Kungiyar yan canji ta ƙasa (ABCON) ta bayyana cewa yanzu yan canji (BDC), na siyan dala a kan N980/$ a kasuwar bayan fage ta hada-hadar …
Kotun majistre ta Iyaganku da ke Ibadan ta bayar da umarnin a tsare mutum 29 da ake zargin masu fafutukar kafa ƙasar Yarabawa ne saboda …
Rundunar sojin Nijeriya ta ce tuni aka gano wadanda ake zargin kuma ana tsare da su a yanzu haka. Alfijir Labarai ta rawaito rundunar sojin …
Hamshakin attajirin nan na Najeriya Aliko Dangote ya dauki wani manajan danyen mai da zai kula da cinikin danyen mai na sabuwar matatar mai da …
Abdulazeez Ganduje, wanda shi ne babban ɗan tshohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Ganduje, ya kai wa shugaban hukumar yaƙi da cin hanci Muhuyi Magaji Rimingado, …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Umarnin kotun ya kuma hana Ganduje shugabantar duk wata mu’amala da ta danganci jam’iyyar. Babbar Kotun Jihar Kano ta tabbatar da dakatarwar da aka yi …
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kaddamar da shirin da ke da nufin ciyar da tattalin arzikin kasa zuwa wani sabon matsayi. Alfijir Labarai ta rawaito …
Gwamnati ta sha alwashin sanya ido da gudanar da bincike kan hauhawar farashin kayayyaki, tare da daukar tsauraran matakai kan duk kamfanonin da aka kama …
Salihu Lukman, Tsohon Mataimakin Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Ya buƙaci shugaban kasa Bola Tinubu ya sa baki a rikicin siyasar da ke tsakanin Rabiu …
Aminu Gwadabe, Shugaban Ƙungiyar Yan Canji na Najeriya ya bayyana cewa darajar kudin Najeriya, Naira ta yi sauri fiye da yadda ake tsammani idan aka …
Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano ta ce zata sake gurfanar da wani tsohon gwamnan jihar Abdullahi Ganduje …
Wasu manoman tumatur a karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano, sun koka kan yadda tsutsa ke lalata musu amfanin gona. Alfijir Labarai ta rawaito manoman …
Shugabancin Jam’iyyar APC na Jihar Kano Abdullahi Abbas ya Dakatar da Shugabannin Jam’iyyar na Mazaɓar Ganduje, waɗanda suka dakatar da Shugaban Jam’iyyar na ƙasa Abdullahi …
Alfijir Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau a Kasuwar Wapa Kano Dollar zuwa Naira Siya = …
Jam’iyyar APC reshen mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa a jihar Kano ta dakatar da shugaban jam’iyyar Apc na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar …
The All Progressives Congress Ganduje ward in Dawakin Tofa Local Government, Kano State has suspended the party’s National chairman Dr Abdullahi Umar Ganduje with immediate …
Development, Prince Shuaibu Audu, has donated the sum of ₦3.5 million to Victims of attacks in Kogi. This is contained in a statement issued by the …