Alfijr ta rawaito Gwamnatin Qatar ta sanar bude kofa ga matasa dalibai a fadin duniya domin yin karatu a kasar.
Rahotanni sun ce Qatar ta bada wannan dama ne ga matasa tare da alkawarin kudaden gudanarwa da suka hadar da cikakkun kuษin makaranta, alawus – alawus na kowanne wata da sauran ababen more rayuwa dan jin dadin zama cikin kwanciyar hankali a kasar.
A cewar gwamnatin Qatar wannan shiri dama ce ga daliban da ke karatu a makarantar sakandare da kuma matakin digiri na farko.
Adan haka, hukumomin kasar sun bukaci jama’a dasu tura wannan bayanai tare da shawartar daliban sakandire da masu matakin karatun digiri na daya dasu gaggauta neman wannan guraben karatu.
Domin samun ฦarin cikakkun bayanai, gami da duba cancantar samun gurbin, danna wannan alama ta kasa:
Shiga nan:
Za a rufe gurbin neman karatun a ranar 31 Gawatan Disamba, 2022.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai ๐
I want to get admission
Inna lillahi WA inna ilaihi raji’un, Allah ya jikan ta
,Allah ya kiyaye gaba Amin.
I like admission in Qatar
yes ined
Thank u
abubakaryushau685@gmail.com
I need admission pls
Thanks
I need admission if I will be giving an offer.
ุงูููู ุฃูุตุฑ ูุง ุนูู ุณุจูู ุงูุฑุณุงูุฉ ุงููุตูุฉุ
ุงูููู ุกุงู ูู ุซู ุกุงู ูู