An Ga Watan Ramadan A Sassa Da Dama Na Najeriya


Alfijr ta rawaito mai alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya tabbatar da Kwamitin Duban Wata na Najeriya ya ce, ya sami rahoton ganin watan Ramadan a sassa da dama na Najeriya.

Don haka gobe Alhamis ne 1 ga watan Ramadan a hukumance in ji mai alfarma Sarkin Musulmi

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook.   Alfijr Labarai
YouTube.     Best Seller Channel
Twitter.        @Musabestseller
Instagram.  @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *