Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Tumbuke DPO Daga Mukaminsa Ya Kuma Dakatar Da Wasu

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan Ƴan Sandan Jihar Lagos Idowu Owohunwa, ya bayar da umarnin tsige jami’in ‘yan sanda DPO, Olosan Mushin, bisa zarginsa da aikata …

Labarai

Innalillahi wa inna ilaihirraji un Allah Ya Yiwa Rijistaran Jami’ar Bayero Rasuwa

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Allah ya yi wa Malam Jamil A. Salim, rijistaran jami’ar Bayero rasuwa a daren wannan rana. Malam Jamil Salim sanannen ma’aikaci ne kuma kwararre wanda …

Labarai

Innalillahi Wa Inna Ilaihirraji unAllah Ya Yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Allah ya yiwa Baba Musa Gwadabe Rasuwa daya daga cikin jiga jigan dattijan siyasar jihar Kano Ya Rasu bayan ya sha fama da doguwar rashin …

Labarai

Badakalar Kudade: EFCC Ta Ci Gaba Da Gurfanar Da Fani-Kayode Da Wasu

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC za ta fara gurfanar da tsohon ministan sufurin …

Labarai

Sustanon 250 steroid: tutto cio che devi sapere

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Sustanon 250: Una panoramica sullo steroide Cos’e Sustanon 250?

Labarai

Hatsarin Mota Ya Hallaka Jami’an Ƴan Sanda Uku

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Wasu ‘yan sanda uku sun rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya rutsa da su a garin Kidanda da ke karamar …

Labarai

Kotu Ta Soke Kwacewa Da Soke Takardar Mallakar Durbar Hotel Da El-Rufai Yayi

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Kaduna ta soke takardar shaidar zama Otal din Durbar da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya yi. A watan Janairun …

Labarai

Bayan Garkuwa Da Wata Kwamishiniya Ƴan Bindigar Sun Bukaci Naira Miliyan 500

Posted onApril 25, 2023April 25, 2023

Alfijr ta rawaito ƴan bindiga sun yi garkuwa da wata Kwamishinar Kasa, Hukumar Kidaya ta Kasa a Jihar Bayelsa, Misis Gloria Izonfuo Daga bisani sun …

Bola Tinubu, Labarai

Nagode Da Soyayya Da Goyon Baya Ga Kuka Nuna Min – Bola Tinubu

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewar ya yi matukar farin ciki da dawowa gida tare da kaskantar da kai …

Labarai

Shugaba Muhammadu Buhari Zai Sake Fita Taro Kasar Ghana

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaba Buhari zai halarci taron ƙolin shugabannin ƙasashen yankin tekun Guinea da za a gudanar a Accra babban birnin ƙasar Ghana. Hakan …

Labarai

Allah Ya Yiwa Wani Alkalin Babbar Kotun Jiha Rasuwa

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Allah Ya yi wa Mai Shari’a Sikiru Adeyinka Oyinloye na Babbar Kotun Jihar Kwara rasuwa. Marigayin ya rasu ne a ranar Asabar bayan fama da …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 735/ Siyarwa = …

Labarai

Wani Ya Kashe Makwabcinsa Kan Wurin Ajiye Mota

Posted onApril 24, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Wani mutum ya cakawa makwacinsa wuka ya kashe shi saboda sababin da suka samu a kan wurin ajiye mota. Lamarin ya faru …

Labarai

Peter Obi Ya Kai Ziyara Bazata Masallaci Tare Da Sauke Kabakin Arziki

Posted onApril 23, 2023April 24, 2023

Alfijr ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na LP Peter Obi ya ziyarci masallaci, ya ba da gudummawa Mista Peter Obi ya shawarci Musulmai da …

Labarai

Bikin Sallah Lokacine Da Musulmai Ke Kara Nunawa Juna kauna Da Yafiya – Yalleman

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar ‘yan Jaridu ta kasa reshen Freedom Radio ta taya alummar Musulmai Murnar Bikin Ƙaramar Sallah Ta Bana Wannan sako na cikin …

Labarai

Sarkin Kano Ya Bukaci Da Samarwa Da Al’umma Saukin Rayuwa

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito mai martaba Sarkin Kano Aminu Ado Bayero ya bukaci hakan ne lokacin da ya kai ziyarar barka da sallah gidan Gwamnatin jihar …

Labarai

Yadda Ta Ke Kasancewa A Balaguron Zababben Shugaban Ƙasa Tinubu

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu mai jiran ranar 29 ga watan Mayu domin rantsuwar kama aiki, zai iso Najeriya a gobe …

Labarai

Cutar Sanƙarau Ta Hallaka Mutane 118 A Wasu Jihohin Najeriya

Posted onApril 23, 2023April 23, 2023

Alfijr ta rawaito cutar Sankarau da ta Kunno kai ta kashe mutane 18 a cikin jihohi 22 na Najeriya, daga watan Oktoban Bara zuwa farkon …

Labarai

An Gargaɗi Tinubu Kan Yunkurin Kwankwaso Na Komawa APC

Posted onApril 22, 2023April 22, 2023

Alfijr ta rawaito zababben shugaban jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da yunkurin Rabi’u Musa Kwankwaso na yin watsi da Jam’iyyarsa ta …

Labarai

Mutane 5 Sun Mutu A Wani Hatsarin kwale-kwale A Jihar Kano

Posted onApril 22, 2023April 22, 2023

Alfijr ta rawaito akalla mutum biyar ne suka mutu sakamakon hatsarin kwale-kwale da ya rutsa da su a Jihar Kano. Mai magana da yawun ‘yan …

Posts pagination

‹ 1 … 163 164 165 166 167 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab