Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Labarai

Labarai

Gwamnonin PDP Sun Gana Da Zababben Shugaban Ƙasa A Abuja

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnonin PDP sun ziyarci Tinubu a Abuja, yayin ganawar sun yi kira ga yan Najeriya da su marawa zababben shugaban kasa baya …

Labarai

Ganduje Yana Mana Zagon Kasa Don Ruguza Siyasa A Kano – NNPP

Posted onApril 29, 2023April 29, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta zargi gwamnatin jihar Kano da yi wa sabuwar gwamnati zagon kasa a jihar. Da yake …

Labarai

Wata Dalibar Jami’a Ta Rasa Ranta Jim Kadan Da Kammala Rubuta Jarabawa

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wata dalibar Jami’ar Jihar Yobe da ke Damaturu, Maryam Lawan Goroma, a ranar Alhamis, ta fadi ta rasu jim kadan bayan ta …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranar Hutun Ma aikata Ta Bana

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola ne ya bayyana ranar Litinin 1st May a matsayin ranar hutu a madadin gwamnatin tarayya. Ministan, …

Labarai

Nijar Ta Tsawaita Dokar Ta Baci A Wasu Jihohi A Kasar

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta sanar da tsawaita dokar ta- bacin da ta sanya a wasu jihohin kasar da suke fama da matsalar …

Bola Tinubu, Labarai

Tinubu Zai Haɗa Akpabio Da Barau Jibrin A Matsayin Shugaban Majalisa Da Mataimaki

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya kammala shirin naɗa tsohon gwamnan Akwa Ibom, Sanata Godswill Akpabio a matsayin shugaban majalisar dattawa, …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Babban Jami’in Tsaro Na Gwamnan Jihar Adamawa

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito wasu da ake zargin jami’an hukumar ta DSS ne sun cafke babban jami’in tsaro na jihar, wasu kuma akan harin da aka …

Labarai

Hukumar Hisbah Ta Kama Wasu Yan Mata Da Samari Suna Tsaka Da Shakatawa

Posted onApril 27, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an hukumar Hisbah ta  jihar Kebbi sun kama wasu kananan yara 11 a wani wurin shakatawa da ke babban birnin jihar Kebbi. …

Labarai

An Gurfanar Da Miji Kan Takarkarewa Da Cizon Leben Matarsa

Posted onApril 27, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito Wani magidanci mai shekaru 40, Ayodeji Abayomi, a yau Alhamis a ka gurfanar da shi a wata kotun majistare da ke Iyaganku …

Labarai

Samsung A10s SM-A107M 9 0 Stock ROM Flash File

Posted onApril 27, 2023May 2, 2023

Your problem is persist then leave a comment with full details about error. Then our team will help you.If you recognize your error then more …

Labarai

Mafi Yawan Mata Masu Amfani Da “Sha-Ka-Fashe” Ƴan Madigo Ne. In Ji Likita

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Doctor Khalid Sunusi Kani ya bayyana cewar cikin ikon Allah na samu damar gudanar da wani binciken sirri a matsayi na na …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa    1. Dollar zuwa Naira …

Labarai

Shugaba Buhari Ya Amince Da Naɗin Dan Kano Da Mutane 5 Daga Jihohi 5

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Laraba a Abuja ya rantsar da sabbin Perm Sec guda shida kafin a fara taron mako-mako …

Labarai

Anyi Karar Wani Tsohon Minista Kan Takardar Shaidar Karatu Na Jabu

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Tsohon mataimakin sakataren yada labarai na jam’iyyar APC mai mulki, Kwamared Timi Frank, ya yi kira ga majalisar dokoki ta kasa, rundunar …

Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Kano Sun Kama Ƴan Daba 83 Yayin Bukukuwan Sallah

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta ce ta yi nasarar kama ‘yan daba 83 a lokutan bukukuwan karamar Sallah da aka yi. …

Labarai

Gobara Ta Ƙone Shaguna 100 A Wata Kasuwa A Kaduna

Posted onApril 27, 2023April 27, 2023

Alfijr ta rawaito Gobara ta kone kayayyakin na miliyoyin Naira a shaguna 100 da ke shahararriyar kasuwar Yan-Katato da ke karamar hukumar Sabon Gari a …

Labarai, Whatsapp

WhatsApp Ya Kirƙiro Fasahar Buɗewa A Wayoyi 4 Da Lamba Ɗaya

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Shugaban Kamfanin WhatsApp ya bayyana saki wata sabuwar fasaha wadda za ta bai wa mutum damar amfani da lamba ɗaya ya buɗe …

Labarai

Ƴar Takarar Gwamna A Adamawa Aisha Binani Ta Janye Ƙarar Da Ta Shigar Kan INEC

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito ƴar takarar gwamna a jam’iyyar APC a zaben gwamnan jihar Adamawa, Aisha Dahiru Ahmed, wacce aka fi sani da “Binani,” ta janye …

Labarai

EFCC Ta Gurfanar Da Kakakin Majalisa Da Wasu Mutane Bisa Laifin Damfara

Posted onApril 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta gurfanar da kakakin majalisar dokokin jihar Ondo, Mista Bamidele Oloyelogun, a gaban babbar …

Labarai

Kano Tayi Sabon Kwamishinan ’Ƴan Sanda Da Wasu Jihohi 11

Posted onApril 26, 2023April 26, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Aikin Dan Sanda ta nada sabon kwamishinan ’yan sandan jihohin Kano da Kaduna da wasu jihohi 10. Hukumar ta yi sauyin …

Posts pagination

‹ 1 … 162 163 164 165 166 … 258 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab