Sanarwar ta fitar da jerin sunayen daliban da suka yi nasarar samun gurbin shiga Jami’ar MEWAR AND SR UNIVERSITIES dake kasar Indiya
Alfijir Labarai ta rawaito hakan na kunshe ne cikin wata sanarwar da Hon Kabiru Getso Haruna shugaban hukumar scholarship a madadin gwamnatin jihar Kano ya fitar ranar Talata.
Sanarwar tace ɗaliban da suka samu nasara, za su je hukumar ba da tallafin karatu ta jihar Kano mai lamba 23 Abdullahi Bayero way, tare da kwafin admission letter guda biyu, da fasfo na kasa da kasa da sauran takardun a ranar Laraba 23 ga watan Agusta domin tantancewa.
Adadin ɗaliban sun kai dari da talatin da daya 131
Ga Sunayen kamar haka:-




Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇
https://chat.whatsapp.com/Jmw5CBsPV6H3DbSgnlFUHM