Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: Kano

FB IMG 1752844205624
English, Kano

Re- NGOs Stakeholders Slam Kano Over Disability Commsion

Posted onJuly 31, 2025July 31, 2025

Kano State Joint Clusters of Persons with Disabilities Distance Self!! I would like to address a recent misleading publication in Kanotimes. com.ng that was published …

IMG 20250729 WA0038
Kano, Labarai

UNICEF Ta Yabawa Gwamnatin Kano Bisa Yin Fice Kan Tallafin Abincin Yara Na Miliyoyin Naira

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya yabawa gwamnatin jihar Kano bisa kasancewarta ta farko a Najeriya …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotu Ta Daure Wasu Matasa Bisa Samunsu Da Laifin Hadin Kai Wajen Haura Gidajen Mutane

Posted onJuly 29, 2025July 29, 2025

Babbar Kotun Majistare me lamba 24 wadda take zaman ta a Harabar Filin Jirgin Saman Mallam Aminu Kano ta daure Matasan nan biyu Umar Tijjani …

IMG 115215 28725 1753699949271
Kano, Labarai

Da Dumi Duminsa: An kwashe namun dajin gidan tsohon Akanta na Ƙasa

Posted onJuly 28, 2025July 28, 2025

Shugaban gidan adana namun daji na Kano, Sadik Kura Muhammad, ya tabbatar da cewa an kama babban maciji nau’in python da ya tsere daga gidan …

FB IMG 1753642435892
English, Kano

Kano Drug Leader Case: Gov. Abba Inaugurates Investigative Committee

Posted onJuly 27, 2025July 27, 2025

In a swift response to unravel the circumstances behind the bail of a drug baron, Sulaiman Aminu Dan Wawu, by Kano State Commissioner of Transportation, …

FB IMG 1753599789384
English, Kano

I Used My Personal Money to Build Parts of Northwest University- Gov Abba Yusuf

Posted onJuly 27, 2025July 27, 2025

Kano State Governor, Alhaji Abba Kabir Yusuf, has made a startling revelation that he used his personal funds to construct parts of the staff quarters …

FB IMG 1752844205624
Kano, Labarai

Gwamnan Kano ya kafa kwamatin binciken kwamishinansa da ake zargi ya karbi belin dilan kwayoyi

Posted onJuly 26, 2025July 26, 2025

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin gudanar da cikakken bincike kan zargin da ake yi wa Kwamishinan Sufuri na jihar, …

IMG 204027 25725 1753472433370
Business, Kano

Breaking: Commissioner Namadi Withdraws Surety ship At The Federal High Court Case

Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025

In a significant development in the ongoing case between the Federal Republic of Nigeria vs. Sulaiman Aminu (Charge No. FHC/KN/CR/93/2025), the Kano State Commissioner for …

FB IMG 1753453958041
Kano, Labarai

Kwamishinan da ya tsayawa dilan ƙwaya aka bada belinsa a kotu a Kano ya magantu

Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025

Kwamishinan Sufuri na Jihar Kano, Ibrahim Namadi, ya baiyana cewa ba shi da alaƙa ta kusa ko ta nesa da Sulaiman Danwawu, shahararren dillalin miyagun …

B6
Kano, Labarai

Alfijir Labarai Da Shugaban Asibitin Best Choice Na Gayyatarku Daurin Auren Ya’yan Alh Sa’ad Muhammad Yaro Gadon Kaya

Posted onJuly 25, 2025July 25, 2025

Iyalan Alhaji Sa’ad Muhammad Yaro dana Marigayi Alh Muhammad Lawal Bani MBAKA na gayyatar yan’uwa da abokan arziki zuwa daurin auren ya’yansu Aure na farko …

FB IMG 1753382343611
English, Kano

Housing Dev: Kano Government to Partner Federal Mortgage Bank

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

Kano State Government has reiterated its committement to partner with Federal Mortgage Bank for housing development in the State. This was made known today by …

FB IMG 1753357409548
Kano, Labarai

Kotu ta daure jarumin Tiktok G Fresh wata biyar a Kano

Posted onJuly 24, 2025July 24, 2025

An gurfanar da Abubakar Ibrahim G. Fresh a gaban Babbar kotun Tarayya mai lamba daya dake nan Kano, bisa zarginsa da cin mutuncin kudi. Bayan …

IMG 165215 23725 1753285990505
Kano, Labarai

Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta TK Photo

Posted onJuly 23, 2025July 23, 2025

Kungiyar Masu Ɗaukar Hoto Ta Kano KAVAASS Na Mika Ta’aziyyarta Kan Kisan Gillar Da Aka Yiwa Mambanta Muhammad Sulaiman TK Photo A jiya Talata Allah …

IMG 20250722 WA0061
Kano, Labarai

Gwamna Yusuf ya nada Aminu Gidado A Matsayin Sabon kodinetan Shirin ACRESAL Projects.

Posted onJuly 23, 2025July 23, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da nadin Aminu Gidado Yusha’u a matsayin babban mai kula da ayyukan raya …

FB IMG 1753107424455
Kano, Labarai

Babbar Kotun Tarayya ta kori karar da APC ta shigar kan hana biyan kuɗaɗen kananan hukumomin jihar Kano

Posted onJuly 21, 2025July 21, 2025

Babbar Kotun Tarayya mai lamba 3 da ke Kano ƙarƙashin jagorancin Mai Shari’a Simon Amobeda ta kori karar da jam’iyyar APC tare da Hon. Abdullahi …

IMG 215831 19725 1752958737173
Kano, Labarai

Littafin da Dr. Usman ya kaddamar a Kano ya haifar da nazari kan waye gaskiyar Wanda ya mallaki Najeriya-Talakawa Ko ’Yan Siyasa?

Posted onJuly 19, 2025July 19, 2025

Daga Mukhtar Yahya Usman A ranar Asabar da ta gabata ne tsohon Ministan Tsare-tsare da na kudi kuma ɗaya daga cikin fitattun masana tattalin arziki …

FB IMG 1752950710532
Kano, Labarai

Ana Wata! Wata macijiya mesa ta ƙwace daga gidan tsohon Akanta-Janar a Kano

Posted onJuly 19, 2025July 19, 2025

Al’ummar unguwar Daneji da ke Ƙaramar Hukumar Birni a Jihar Kano na kira ga gwamnati da ta kai musu ɗauki bayan wata mesa ta ƙwace …

IMG 090235 18725 1752825775442
Kano, Madina

Shugaban Najeriya Bola Tinubu zai kawo ziyara Kano a yau juma’a

Posted onJuly 18, 2025July 18, 2025

Shugaban Kasa Bola Ahmad Tinubu zai zo Kano ranar Juma’at nan 18 ga watan yuli Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai magana …

FB IMG 1752754271907
Kano, Labarai

Gwamnatin Kano ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara zuwa harshen Hausa

Posted onJuly 17, 2025July 17, 2025

Ma’aikatar Muhalli da Sauyin Yanayi ta jihar Kano ta ƙaddamar da kundin dokokin tsaftar muhalli da ta fassara da harshen Hausa. Kwamishinan ma’aikatar, Dakta Dahir …

FB IMG 1752685346814
Kano, Labarai

Kotu ta tusa keyar wasu matasa 2 zuwa gidan gyaran hali bisa laifin haura gidajen mutane a Kano

Posted onJuly 16, 2025July 16, 2025

Daga A’isha Salisu Ishaq Babbar Kotun Majistare me lamba 24 dake Zamanta a Harabar Filin saukar Jiragen Sama na Aminu Kano ta aike da wasu …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5 6 7 … 24 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab