Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Category: DSS

DSS, Labarai

DSS ta kama wasu daractoci da laifin karkatar da kayan abincin Da ake rabawa al’umma

Posted onSeptember 5, 2023September 5, 2023

Wasu daga cikin wadanda ake zargin da aka kama a wata shahararriyar kasuwa da ke garin Lafiya Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta sanar …

DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Kama Shugaban Karamar Hukuma Kan Zargin Badaƙala

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Shugaban karamar hukumar wanda ya zargi gwamnan da karkatar da kudade Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), reshen jihar Ogun, a …

DSS, English

BREAKING! CBN Deputy Governor Reportedly Arrested By DSS Operatives

Posted onSeptember 2, 2023September 2, 2023

Operatives of the Department of State Service (DSS) have reportedly arrested the Deputy Governor of the Central Bank of Nigeria, Kingsley Obiora over allegations of …

DSS, Labarai

Aika-Aika! Jami’in DSS Ya Soka Wa Tsoho Wuka Kan N3,000

Posted onAugust 24, 2023August 24, 2023

jami’in na DSS ya yi wa Mista Oludele mummunan rauni a kwankwaso, kuma an kai shi asibiti domin yi masa magani. Alfijir Labarai ta rawaito …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Manajan Jirgin Kasa Na Abuja-Kaduna A Najeriya

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Kamen na shi ya biyo bayan fallasa sanarwar gargadin harin ta’addanci da za a kai kan layin dogo na Abuja zuwa Kaduna. Alfijir Labarai ta …

DSS, Labarai

DSS Ta Cafke Shugaban Hukumar NIRSAL Abba Masanawa Kan Hada Baki Da Emefiele

Posted onAugust 18, 2023August 18, 2023

A halin da ake ciki, mai magana da yawun DSS Peter Afunaya ya ce “Babu wani sharhi,” lokacin da aka tambaye shi game da kama …

DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Gayyaci Tsohon Ministan Sufuri Hadi Sirika

Posted onJuly 28, 2023July 28, 2023

Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta gayyaci tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, kan takaddamar jirgin saman Nigeria Air. Alfijir Labarai ta rawaito …

DSS, Labarai

DSS ta Sake Damke Dakataccen Gwamnan Bankin Najeriya Emefiele

Posted onJuly 25, 2023July 25, 2023

Jami’an hukumar tsaron farin kaya DSS sun sake cafke dakataccen gwamnan CBN, Godwin Emefiele bayan karkare zaman Kotu. Bayan arangama da jami’an hukumar gidan gyaran …

DSS, Labarai

Hukumar DSS Ta Magantu Akan ICPC, CCB Da Kuma Abdul’aziz Yari

Posted onJuly 9, 2023July 9, 2023

Kakakin Rundunar ‘yan sandan sirrin ta ce zargin ba shi da tushe na gaskiya ko kuma sahihanci kuma hasashe ne na masu kirkiro. Hukumar tsaro …

DSS, Labarai

Jami’an Tsaron Farin Kaya DSS Sun Damƙe Sanata Yari

Posted onJuly 8, 2023July 8, 2023

DSS sun kama wani tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari tare da tsare shi tsawon dare biyu. Alfijir Labarai ta rawaito an kama Yari ne …

DSS, Labarai

Tarin Zargin Ta’addancin Da DSS Kewa Tsohon Gwamnan CBN Emefiele

Posted onJune 24, 2023June 24, 2023

Wasu daga irin zarge zargen da goyon baya da ɗaukar nauyin ta’addanci da ake zargin Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele yayi  ko ya keyi. …

DSS, Labarai

DSS Ta Bankado Shirin Kai Hari Yayin Bikin Sallah Ta Kuma kashe Ɗan Bindiga Okwo

Posted onJune 23, 2023June 23, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar  DDS a Nijeriya ta ce dakarunta sun yi nasarar kashe wani fitaccen dan bindiga wanda ya taba tserewa daga kurkuku, …

DSS, Labarai

Bawa Ya Shiga Hannun DSS Bayan Dakatar Da Shi Daga Mukaminsa

Posted onJune 15, 2023June 15, 2023

Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tsaro ta DSS a Nijeriya ta ce shugaban hukumar EFCC yana hannunta. Wata sanarwa da DSS ta wallafa a shafinta …

DSS, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa: Daga Ƙarshe Hukumar DSS Ta Kama Emefiele

Posted onJune 10, 2023June 10, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) ta tabbatar da gwamnan babban bankin Najeriya Godwin Emefiele a hannun ta. Hakan na kunshe ne …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Babban Jami’in Tsaro Na Gwamnan Jihar Adamawa

Posted onApril 28, 2023April 28, 2023

Alfijr ta rawaito wasu da ake zargin jami’an hukumar ta DSS ne sun cafke babban jami’in tsaro na jihar, wasu kuma akan harin da aka …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Wasu Ƴan Bindiga A Kano Daf Da Fara Bikin Sallah

Posted onApril 20, 2023April 20, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaron farin kaya DSS ta ce ta kama wasu ‘yan bindiga biyu ranar Alhamis a Kano tare da kwato tarin makamai …

DSS, Labarai

DSS Sun Kama Baffa Hotoro Wanda Yayi Kalaman Batanci Ga Annabi S A W

Posted onApril 15, 2023April 15, 2023

Alfijr ta rawaito jami’an hukumar tsaro ta farin kaya DSS sun samu nasarar kama wani Malamin addinin Musulunci Malam  Baffa Hotoro da ake zarginsa da …

DSS, Labarai

DSS Ta Kama Wasu Fitattun Mutane 2 Da Zargi Da Tayar Da Zaune Tsaye A Jihar Kano

Posted onMarch 16, 2023March 16, 2023

Alfijr ta rawaito Dokta Peter Afunanya, jami’in hulda da jama’a na DSS ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ranar Alhamis a …

DSS, Labarai

APP Ta Bukaci A Kama Shugaban DSS, Kan Zargin Harin Da Matarsa Ta Kaiwa Abba Kabir

Posted onJanuary 10, 2023January 10, 2023

Alfijr ta rawaito Jam’iyyar Action People’s Party (APP), a ranar Litinin ta bukaci a kama shugaban hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) Yusuf Bichi, biyo …

DSS, Labarai

DSS Ta Baiwa NNPC Da Ƴan Kasuwar Fetur Sa’o’i 48 Don Kawo Karshen Karancin Mai

Posted onDecember 8, 2022December 8, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar tsaro ta DSS ta bayar da wa’adin sa’o’i 48 ga Kamfanin Man Fetur na Najeriya NNPC da ‘yan kasuwar man fetur …

Posts pagination

‹ 1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab