An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …
An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …
Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …
Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …
Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jahar Kano ta cafke mutane 3 a mazaɓar Masaƙa dake unguwar ƙofar Mazugal, da ake zargi da fasa akwati …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …
Alfijr ta rawaito Wani malamin makarantar Islamiyya ya shiga hannu kan zargin yi wa dalibansa mata hudu ’yan gida daya a fyade a Jihar Bauchi. …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …
Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda Alkali Baba ya soke aikin da Feleye Olaleye ya yi a matsayin kwamishinan ‘yan sandan Kano. …
Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya umurci hukumar binciken manyan laifuka ta jihar, CID, da ta gudanar da binciken …
Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …
Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …
Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …
Alfijr ta rawaito Justice Omotoso wanda ya yi amfani da sashe na 7 (6) na dokar ‘yan sanda ta shekarar 2020, wanda ya sanya wa’adin …