Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Sports
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: New economic cycles

Labarai

Ibtila’i! Wani Hatsarin Motan Bas Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutane 21, Mutane 6,Kuma Sun Jikkata

Posted onNovember 13, 2022

Alfijr ta rawaito a kalla mutane 21 ne aka tabbatar da mutuwarsu bayan da wata motar bas ta fada cikin magudanar ruwa a Arewacin Kasar …

CBN, Labarai

Darajar Naira Na Ƙara Haɓaka, Bayan Da Dalar Amurka Ke Kara Sauka – In Ji CBN

Posted onNovember 13, 2022

Alfijr ta rawaito Matakin da Babban Bankin Najeriya ya ɗauka na sake fasalin takardar kuɗin Naira na haifar da sakamako mai kyau yayin da farashin …

Labarai

Sata! Dubun Wasu Gawurtattun Barayin Mota Su Uku Ta Cika

Posted onNovember 12, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sanda a jihar Ogun ta cafke wasu mutane uku da ake zargi da sace mota a Abeokuta. Jami’in hulda da …

Labarai

Rugujewar Wani Gini Yayi Sanadiyyar Mutuwar Mutan Daya Wasu Kuma Sun Sami Raunika

Posted onNovember 12, 2022

Alfijr ta rawaito mutum daya ya mutu sakamakon raunukan da ya samu a wani dakin ajiyar da ake ginawa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo. …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamna Ganduje Ya Saki Kudin Karatu Naira Miliyan 300 Ga Daliban Jihar Kano

Posted onNovember 12, 2022

Alfijr ta rawaito Gwamnan Jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje Ya Amince da sakin naira miliyan dari uku (N300,000,000) A matsayin kuɗin karatun daliban da …

Labarai, Nigerian Army

Da Ɗumi Ɗuminsa! Sojojin Najeriya Sun kaddamar da sabon shirin Yaki Mai Lakabin ‘Operation Mugun Bugu’

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Babban hafsan sojin Nijeriya Lt Gen Faruq Yahaya ya tabbatar wa ‘yan Nijeriya da cewa sojoji ba za su ba ‘yan kasa …

Labarai

Wata Mummunar Gobara Ta Tashi A Kasuwar Badume Da Bichi Jihar Kano

Posted onNovember 11, 2022November 11, 2022

Alfijr ta rawaito Hukumar kashe gobara jihar Kano ta tabbatar da tashin wata gobara a kasuwar sayar da Tumatur da ke Badume a ƙaramar hukumar …

Labarai

Yadda kudaden kashen Waje Suka Ƙara Ragargajewa Yau A Kasuwar Canji Yau Juma a

Posted onNovember 11, 2022

   Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Juma’a, a Kasuwar Wapa   Alfijr Labarai 1. …

Labarai

Cin Amana! Wani Miji Ya Ƙone Matarsa Da ​​Man Fetur, Kurmus Ya Gudu

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito wani Miji mai suna Akpos ya kone Matarsa mai suna Risikat, har lahira. Mijin matar ya tsere daga gidansu da ke kan …

Gwamnatin Nijeriya, Labarai

An Gina Katafaren Asibitin A Fadar Shugaban ƙasar Najeriya Kan Kudi Naira biliyan 21

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai kaddamar da wani Katafaren asibitin shugaban kasa a fadar gwamnati da ke Abuja. Bincike ya tabbatar da …

Labarai

Sulhu! IBB Ya Shirya Samar Da Zaman Lafiya Tsakanin Atiku, Gwamnonin PDP G-5

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Akwai kwararan alamu da ke nuna cewa tsohon Shugaban kasa a mulkin soja, Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB) zai iya shiga rikicin …

ASUU, Labarai

Ya Kamata A Zabtare Albashinmu A Bawa Malaman Jami’a, In Ji Sanata Ali Ndume

Posted onNovember 11, 2022

Alfijr ta rawaito Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan malaman jami’o’i …

Labarai

Babbar Kotun Tarayyar Nigeria Ta Yi Watsi Da Hukuncin Da Aka Yi Wa Shugaban EFCC

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito babbar kotun tarayya da ke zamanta a babban birnin tarayya Abuja ta yi watsi da hukuncin da aka yiwa shugaban hukumar EFCC, …

Labarai

Wani Agola Ya Harbe Babansa Har Lahira A Jihar Adamawa

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

Alfijr ta rawaito Rundunar ƴan sanda a jihar Adamawa ta tabbatar da kama matashin da aka ce ya harbe mahaifin sa a lokacin da ya …

Labarai

Yadda Dalar Amurka Ta Kara Ragargajewa A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Alhamis

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

    Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje Suka Ƙara Ragargajewa a yau ranar Alhamis A Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai …

FRSC, Labarai

Hukumar kiyaye Hadurra Ta Kasa FRSC, Ta Bullo Da Na’urar (POS) Wajen Karɓar Tara

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Jami’in hulda da jama’a na hukumar kiyaye haddura ta kasa Bisi Kazeem, ya bayyana cewa ya zama wajibi a yi wa jama’a …

Labarai

Zaben 2023:Ba Zamu Bari A Tursasa Yan Najeriya Ba– Buhari

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Shugaba Muhammadu Buhari ya ce ‘yan Najeriya su zabi wanda suke so daga kowace jam’iyya’ a zaben 2023 mai zuwa. Shugaban ya …

Gwamnatin Kano, Labarai

Gwamnatin Jihar Kano Ta Rugurguje Wani Gida A Unguwar Kwandila

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Kwamitin Kula da Haramtattun gine-gine da aka yi ba bisa ka’ida ba, a ƙarƙashin jagorancin Hon Baffa Babba Dan’agundi ya amince da …

INEC, Labarai

Wasu Mahara Sun Ƙone Ofishin Hukumar Zabe INEC A jihar Ogun

Posted onNovember 10, 2022November 10, 2022

Alfijr ta rawaito da safiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a ofishin hukumar zabe ta kasa (INEC) dake karamar hukumar Abeokuta ta kudu a …

Labarai, NNPC

Kamfanin Mai Na Kasa NNPC Ya Bankado Haramtattun Bututun Mai Guda 295

Posted onNovember 10, 2022

Alfijr ta rawaito Kamfanin mai na Najeriya, NNPC, Limited ya ce ya gano haramtattun bututun nasa guda 295. Shugaban Kamfanin NNPC Mele Kyari ne ya …

Posts pagination

‹ 1 … 3 4 5 6 7 … 21 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab