Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Kannywood

FB IMG 1707908149590
APC, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Bukaci ‘Yan Sanda Da Su Kama Wasu Fitattun Mutane 16 Cikin Gaggawa A Kano

Posted onFebruary 14, 2024February 14, 2024

A wata sanarwa da ta fito daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Kano, ya nuna yadda jam’iyyar ta aika saƙo ga rundunar ‘yan …

Kannywood, Labarai

Yadda Kamfanin UK ENTERTAINMENT Ya Shirya Sabon Fim Mai Dogon Zango FATAKE

Posted onJune 29, 2023June 29, 2023

Mun shirya Fim din FATAKE ne domin Hausawan fadin Duniya, ba iya kacin Kano da Nijeriya ba. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kamfanin UK Entertainment …

Labarai

Wata Mata Ta Nemi Kotu Ta Raba Aurensu Kan Rashin Kula Da Lakada Dukan Kawo Wuƙa

Posted onMarch 17, 2023

Alfijr ta rawaito Wata mata ƴar kasuwa,  Tawakalitu Olayiwola ta kai karar mijinta Ganiu Olayiwola kotu dake Mapo Grade A a Ibadan domin ta raba …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Matsafa 5, Suna tono Gawarwaki Daga Kabari

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …

Labarai

Ƙauraye Sun Jikkata Mutane A Unguwannin Rahamawa, Abatuwa Da Janbango

Posted onMarch 9, 2023March 9, 2023

Alfijr ta rawaito aƙalla kusan sati ɗaya kenan al’ummar yankin unguwannin Abatuwa, Rahamawa, Janbango da sauran unguwannin wannan rukunin, kullum hankalinsu a tashe ya ke, …

Labarai

Ibtila’i: Mutane Da Dama Sun Mutu Wasu Sun Jikkata Yayin Da Motar BRT Ta Yi Karo Da Jirgin Ƙasa A Lagos

Posted onMarch 9, 2023

Alfijr ta rawaito Mutane biyu sun mutu wasu da dama kuma sun jikkata bayan da wani jirgin fasinja ya murkushe wata motar ma’aikatan gwamnatin jihar …

Labarai

Kotu Ta Daure Wani Ma’aikacin Tsaftar Gidan Gyaran Hali Bisa Laifin Gagarumar Sata

Posted onMarch 7, 2023

Alfijr ta rawaito wani ma’aikacin tsafta, Samson Daniel, an yanke masa hukuncin daurin watanni 10 a gidan yari bisa samunsa da laifin satar naira 900,000 …

IPMAN, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! IPMAN Ta Janye Umarnin Yajin Aiki

Posted onFebruary 7, 2023February 7, 2023

Alfijr ta rawaito Kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN ta janye umarnin dakatar da ayyuka tare da umurtar mambobinta a fadin kasar da su …

Kannywood, Labarai

Tsohon Furodusan Kannywood Ya Aurar Da Ƴarsa A Yau Lahadi

Posted onJanuary 29, 2023January 29, 2023

Alfijr ta rawaito Fitaccen mashiryin fina-finan Hausa, wanda ya shirya fina-finai da dama a masana antar Kannywood, cikinsu har da Fitaccen shirin mai suna, ”Mutu …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Alhamis

Posted onJanuary 26, 2023January 26, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa Siya = 744/ Siyarwa = …

Labarai

Wata Jami’ar Nijeriya Ta Hana Ɗalibai Amfani Da Wayoyin Zamani

Posted onJanuary 21, 2023January 21, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’ar Bingham da ke Karu, a Jihar Nasarawa ta fitar da sanarwar hana dalibai amfani da wayoyin zamani. Sanarwar, mai ɗauke da …

Labarai

Ƴan Bindiga Sun Harbe Sufeton Ƴan Sanda Sun Kuma Ƙwace Bindiga Daya

Posted onJanuary 18, 2023January 18, 2023

Alfijr ta rawaito an kama wasu da ake zargin ‘yan kungiyar tsaro ta Gabas, ESN ne da laifin kashe wani sufeto ‘yan sanda a ofishin …

Gobara, Labarai

Wata Gobara Ta Ƙone Motar Dakon Man Fetur A Abuja,

Posted onJanuary 15, 2023January 15, 2023

Alfijr ta rawaito wata tankar dakon man fetur ta kone a wani gidan mai na AA Rano, daura da babbar hanyar Abuja zuwa Lokoja, a …

Labarai

Kotun Musulunci Ta Hana Auren Wata Budurwar A Kano

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito hakan ya biyo bayan karar da Wani matashi  ya kai kotun, yana rokon Kotun Musulincin da ke zamanta a unguwar Hotoro a …

Labarai

Shaidu Sun Kammala Kan Kisan Ummita A Zaman Kotu Ranar Alhamis

Posted onJanuary 13, 2023January 13, 2023

Alfijr ta rawaito wata shaida da lauyan Ɗan China Muhammad Dan’azumi ya jagoranta, Mista Geng-Quangrong ya shaidawa kotun abin da ya faru a ranar da …

Labarai

Kotu Ta Daure Ƴar Tsohon shugaban kasa Shekaru Biyar A Gidan Gyaran Hali

Posted onJanuary 10, 2023January 10, 2023

Alfijr ta rawaito Faezeh Hashemi, ƴar Akbar Hashemi Rafsanjani, tsohon shugaban kasar Iran, mai shari’a ya aike da ita gidan gyaran hali da Tarbiyya na …

Labarai

Halin Da Kudaden Waje Ke Ciki A kasuwar Canji Yau Litinin

Posted onJanuary 9, 2023January 9, 2023

 Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa    Alfijr Labarai Siya = …

Labarai

Matar DG DSS Tayi Umarninci Kama Dan Takarar NNPP Abba Kabir

Posted onJanuary 9, 2023January 9, 2023

Alfijr ta rawaito Aisha Bichi, uwargidan babban daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ta bayar da umarnin tsare Dan takarar jam’iyyar NNPP, …

Labarai, NDLEA

NDLEA Ta Kama Ƙwayoyi Masu Yawa A Jihohin Najeriya Huɗu

Posted onJanuary 8, 2023January 8, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Hana Sha Da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Najeriya NDLEA ta ce ta kama wasu ƙwayoyi masu yawa a jihohin ƙasar huɗu. …

Labarai

DA ƊUMI-ƊUMINSA: Sarkin Kano Aminu Ado Bayero Angwance

Posted onJanuary 6, 2023January 7, 2023

Alfijr ta rawaito da safiyar wannan rana ta Juma’a 6 ga watan 1 na shekara ta 2023 aka ɗaura Auren Mai Martaba Sarkin Kano Alhaji …

Posts pagination

‹ 1 2 3 ‹
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab