Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …
Alfijr ta rawaito Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya amince da nadin mai shari’a Dije Abdu Aboki a matsayin babban alkalin alkalan jihar, a matsayinsa na …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Hukumar zaɓe mai zaman kanta a Najeriya INEC ta fitar da jadawalin zaɓaɓɓun sanatocin da suka yi nasara a zaɓen ranar 25 …
Alfijr ta rawaito Magoya bayan jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar Kano sun fara zanga-zanga kan shirin kawo Balarabe Sule, tsohon babban jami’in tsaro na …
Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya karkashin mai shari’a Muhammad Nasir Yunus ya bayar da belin Naira Miliyan 500 ga Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Laraba a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Kotun koli ta dage sauraren karar da wasu gwamnatocin jihohi suka shigar kan manufar musanya Naira na babban bankin Najeriya. Kotun kolin …
Alfijr ta rawaito Uwargidan Shugaban Najeriya, Aisha Buhari, ta musanta wallafa sanarwar da Babban Bankin Najeriya CBN ya wallafa a shafinta na Instagram ranar Talata, …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Juma’a a Kasuwar Wapa Siya = 760/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito Bankin CBN ya umurci bankunan kasar su ci gaba da karɓar tsofaffin takardun kuɗin naira 1,000 da 500 waɗanda yawansu bai zarta …
Alfijr ta rawaito bankin CBN tun a farko ya sanya ranar 31 ga watan Janairu a matsayin wa’adin tsohon takardun kudi, ya kasance a wurare …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Asabar a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira Siya …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta ce za ta mutunta umarnin da Kotun Kolin kasar ta bayar a kan karar da wasu gwamnonin jihohi uku …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Alhamis a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …
Alfijr ta rawaito Kotun Koli ta dakatar da matakin da gwamnatin tarayya ta dauka na hana amfani da tsohuwar takardar Naira daga ranar 10 ga …
Alfijr ta rawaito wata babbar kotu a babban birnin tarayya Abuja ta tilastawa babban bankin Najeriya CBN da ya ci gaba da aiwatar da shirin …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa Siya = 745/ Siyarwa = …
Alfijr ta rawaito wasu masu sana’a Canjin Kuɗi na POS, sun yi zargin cewa jami’an banki su na sayar musu da tsoffi da sabbin takardun …
Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau Litinin a Kasuwar Wapa 1. Dollar zuwa Naira …