Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa

Tag: Ƴan Sanda

FB IMG 1693991306327
Labarai

Rundunar Ƴan Sandan Najeriya Ta Kori Jami an Sufeto 3 Daga Aiki Nan Take

Posted onFebruary 17, 2024February 17, 2024

An sallami jami’an rundunar ‘yan sandan Najeriya uku da ke aiki a hedikwatar shiyya ta 16 a jihar Bayelsa daga aikinsu saboda cin hanci da …

IMG 20240111 112437
Labarai

Sakon Rundunar yan sandan Najeriya kan shirinta na zaben ranar Asabar

Posted onFebruary 2, 2024February 2, 2024

Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …

Labarai

Yadda Jami’an Tsaro Suka Yiwa Hedkwatar INEC Ta Kano Kawanya

Posted onMarch 19, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an tsaro sun yi wa hedkwatar Hukumar Zabe ta Kasa (INEC) da ke Jihar Kano Hajj camp kawanya da da motocin silke …

Labarai

Yan Sanda Sun Cafke Manajan Darakta Na Kano Line Da Sauran ƴan Daba

Posted onMarch 18, 2023

Alfijr ta rawaito rundunar ƴan sandan jahar Kano ta cafke mutane 3 a mazaɓar Masaƙa dake unguwar ƙofar Mazugal, da ake zargi da fasa akwati …

INEC, Labarai

Wata Sabuwa: INEC Ta Bankado Wasu Katunan Shaida Na Jabu Ga Jami’an Tsaro

Posted onMarch 18, 2023March 18, 2023

Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta koka kan katin shaidar jabu ga jami’an tsaro da ke aikin zabe. Okoye …

Labarai

Ƴan sanda Sun Kama Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC Kwanaki 2 Kafin Zaɓen Gwamna

Posted onMarch 16, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama mataimakin shugaban jam’iyyar APC na jihar Edo Jarret Tenebe bisa umarnin mataimakin gwamnan jihar Edo. Hon …

Fyade, Labarai

Wani Malami Ya Yi Wa Dalibansa 4 ’Yan Gida Daya Fyade

Posted onMarch 15, 2023March 15, 2023

Alfijr ta rawaito Wani malamin makarantar Islamiyya ya shiga hannu kan zargin yi wa dalibansa mata hudu ’yan gida daya a fyade a Jihar Bauchi. …

Labarai

Kotu Ta Umurci Gwamnati da Ƴan Sanda Su Biya Wani Direba Diyyar Miliyan 5

Posted onMarch 15, 2023

Alfijr ta rawaito Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Lagos ta umurci Gwamnatin Jihar da ‘yan sanda su biya Adedotun Clement Naira miliyan 5, …

Labarai

Babban Supeton Yan Sanda Ya Canja Aiko CP Feleye Kano, Ya Turo Wani Sabo

Posted onMarch 14, 2023March 14, 2023

Alfijr ta rawaito Babban Sufeto Janar na ‘yan sanda Alkali Baba ya soke aikin da Feleye Olaleye ya yi a matsayin kwamishinan ‘yan sandan Kano. …

Labarai

Kwamishinan Ƴan Sanda Ya Bada Umarnin Kama Wani Mawallafin Yanar Gizo

Posted onMarch 13, 2023

Alfijr ta rawaito Kwamishinan ‘yan sanda a jihar Enugu, Ahmed Ammani, ya umurci hukumar binciken manyan laifuka ta jihar, CID, da ta gudanar da binciken …

Labarai

Ƴan Sanda Sun Kama Wasu Matsafa 5, Suna tono Gawarwaki Daga Kabari

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta kama wasu mutane biyar da ake zargi da hannu wajen tono gawarwaki daga kaburbura da kuma cire …

Labarai

Ibtila’i : Yan Bindiga Sun Sace Mutune Tara A Birnin Tarayya Abuja

Posted onMarch 12, 2023

Alfijr ta rawaito ‘Yan bindiga sun kai hari tare da sace wasu mutum tara a rukunin gidaje na ‘Grow Homes’ da ke unguwar Kubwa a …

Labarai, Zamfara

Ƴan Sanda Sun Ceto Mutun 14 Bayan Kwashe Kwanaki 68 Hannun Ƴan Bindiga

Posted onMarch 12, 2023

Daga Shu’aibu Ibrahim Gusau Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Zamfara sun sami nasarar ceto mutane 14 da aka yi garkuwa da su, bayan …

Labarai

Kotu Ta Wanke Shugaban Ƴan Sandan Najeriya IGP Alkali Baba

Posted onFebruary 21, 2023February 21, 2023

Alfijr ta rawaito Justice Omotoso wanda ya yi amfani da sashe na 7 (6) na dokar ‘yan sanda ta shekarar 2020, wanda ya sanya wa’adin …

Labarai

An Gurfanar Da Wani Saurayi Gaban Kuliya Kan Yunkurin Yaɗa Tsiraicin Budurwa A Kano

Posted onJanuary 7, 2023January 7, 2023

Alfijr ta rawaito Jami’an ƴan sanda sun gurfanar da matashin a gaban kotun mai shari’a Nura Yusuf Ahmad, da ke unguwar Gama PRP a bisa …

© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab