Skip to content

Alfijir News

home
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
  • News
  • Politics
  • Wasanni
  • Current Affairs
  • Exchange Rates
  • Hausa
FB IMG 1780944564348
EFCC Labarai

EFCC Ta Fara Binciken Dan Kasuwar Canjin Kudi Da Amurka Ta Kakaba Wa Takunkumi a Legas

Posted onJune 25, 2026June 25, 2026
IMG 103405 25626 1782380057152
Current Affairs English

Legal Practitioners Privileges Committee Suspends Mike Ozekhome From Rank Of SAN

Posted onJune 25, 2026June 25, 2026
IMG 20260624 WA1104
English Kano

Kano Head of Service Receives Council of Retired Permanent Secretaries and Heads of Service on Courtesy Visit

Posted onJune 24, 2026June 24, 2026

LATEST POSTS

FB IMG 1780944564348

EFCC Ta Fara Binciken Dan Kasuwar Canjin Kudi Da Amurka Ta Kakaba Wa Takunkumi a Legas

Posted onJune 25, 2026June 25, 2026 EFCC, Labarai
IMG 103405 25626 1782380057152

Legal Practitioners Privileges Committee Suspends Mike Ozekhome From Rank Of SAN

Posted onJune 25, 2026June 25, 2026 Current Affairs, English
IMG 20260624 WA1104

Kano Head of Service Receives Council of Retired Permanent Secretaries and Heads of Service on Courtesy Visit

Posted onJune 24, 2026June 24, 2026 English, Kano
FB IMG 1780944564348

EFCC to Arraign Bodejo for Alleged $2.530m Terrorism Financing,  Money Laundering Offences

Posted onJune 24, 2026June 24, 2026 EFCC, English
Labarai

Ambaliyar Ruwan Sama Ta Tafi Da Wasu Motoci Da Mutune A Cikinsu A Jihar Lagos

Alfijr Alfijr ta rawaito waɗanda ambaliyar ta rutsa da su, suna cikin motoci guda biyu ne a lokacin da lamarin ya faru a unguwar Oko-Oba, …

By Musa Bestseller
Posted onJuly 10, 2022July 10, 2022
Labarai

Fursunoni 69 Mafi Hatsari Da Hukumar Kula Da Gidajen Yarin Nigeria Suke Nema Da Suka Tsere Daga Kuje

Posted onJuly 8, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito hukumar da ke kula da gidajen yari ta Nijeriya (NCoS) ta bayyana cewa za ta ci gaba da neman fursunoni 69 …

Labarai

Alhazan Najeriya Da Sauran Na Duniya Sun Yi Tattaki Zuwa Dutsen Arafat A Yau Juma a

Posted onJuly 8, 2022July 8, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito sama da Alhazai Miliyan daya ne suka hallara a Dutsen Arafat domin gudanar da aikin Hajjin shekarar 2022, a wannan rana …

Labarai

Gwamnatin Jihar Kaduna Tayi Amai Ta Lashe

Posted onJuly 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamna El-Rufai ya rushe tarar Naira dubu dari biyar 500, 000 ga Musulmai Kafin Su gabatar da Sallar Idi A Filin …

Labarai

Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Ranakun Hutun Sallah Babba A Kasar

Posted onJuly 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta ayyana ranakun hutun babbar Sallah don Bikin Eid-ElKabir. Litinin 11 da Talata 12 ga Yuli, 2022, a matsayin …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! El Rufa I Ya Hana Gudanar Da Idi A Jihar, Har Sai An Biya Harajin Filin Da Za ayi Sallar

Posted onJuly 7, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnatin jihar Kaduna karkashin Gwama Nasiru El-Rufai ta saka dokar hana sallar idi sai an biya kudin filin kafin a gudanar …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Ayarin Motocin Shugaban Kasa Buhari Hari A Katsina

Posted onJuly 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wasu‘yan bindigan sun kai wa tawagar shugaban kasa farmaki ne a yayin zuwan shugaba Buhari garin Daura domin hutun sallah. Jami’an …

Labarai

‘Yan bindiga Sun Kai Wani Mummunan Hari Gidan Yari Kuje Da Ke Birnin Tarayya Abuja

Posted onJuly 6, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito a daren Talata ne wasu ‘yan bindiga suka kai hari a Cibiyar gyaran hali da tarbiyya ta Kuje da ke Abuja, …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata

Posted onJuly 5, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa Naira Siya = 606 / Siyarwa = 615 …

EFCC, Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! Gwamnatin Tarayya Ta Kori Mukaddashin Akanta-Janar Na Najeriya, Anamekwe Bisa Zargin Almundahana

Posted onJuly 4, 2022July 4, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito makonni biyu da suka wuce AGF Mista Okolieaboh Ezeoke Sylvis, tsohon Daraktan TSA (Treasury Single Account). Gwamnatin Najeriya ta maye gurbinsa …

Labarai

Kallo Ya Koma Sama! Kwanan Wani Ɓarawo Ya Kare Yayin Da Yaje Sata Cikin Wata Taransifoma

Posted onJuly 3, 2022July 3, 2022

. Alfijr Alfijr ta rawaito rundunar ‘yan sandan jihar Abia ta tabbatar da mutuwar ɓarawon kayan taransifoma bayan da wuta ta ja shi a kauyen …

Labarai

Da Ɗumi Ɗuminsa! An Gano Yara 77 A Cikin Ginin Ƙarƙashin Ƙasa na Cocin Ondo.

Posted onJuly 3, 2022July 3, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Akalla yara 77 ne aka ceto daga wani gida da ke karkashin kasa a wani coci a garin Ondo na jihar …

Labarai

Wata Sabuwa! Ƴan bindiga Sun Sace Wani Basarake Da Matar Aure A Kano

Posted onJuly 3, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito mazauna garin Bari da ke ƙaramar hukumar Rogo a jihar Kano sun tabbatar da cewa wasu da ake zargin ƴan bindiga …

Labarai

Wata Babbar Kotu A Kano Ta Haramtawa Gwamnatin Jihar Kano Ciwo Bashin Biliyan 10

Posted onJuly 1, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata kungiya mai rajin cigban jihar kano, mai suna, Kano First Forum (KFF) tabakin lauyanta Barrister Badamasi Sulaiman, tashigar da gwamnatin …

Labarai

The Top Outsourcing Trends Expected to Emerge in 2023

Posted onJune 30, 2022May 4, 2023

Content How to Choose a Software Development Company in 2023 Top 5 IT Outsourcing Industry Trends for 2023 You Should Know About Why Companies Outsource? …

Labarai

Wata Kotu Ta Raba Auren Wata Masifaffiyar Mata Da Mijinta

Posted onJune 30, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito wata kotun majistare da ke zamanta a Ado Ekiti ta raba auren Ibrahim Idris da matarsa Bosede kamar yadda ya nema. …

Labarai

Gwamnan Jihar Lagos Ya Raba Sabbin Motoci 13 Ga Gwarazan Malamai

Posted onJune 30, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamna jahar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya danƙa mukullan sabbin motoci fil guda 13, ƙirar SUV ga gwarazan malamai da aka zaɓo …

Labarai

Gwamnan Kano Ya Naɗa Sabon Ciyaman Ɗin Kungiyar Kwallon kafa Ta Kano Pillars

Posted onJune 29, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya maye gurbin Ciyaman ɗin Kungiyar Ƙwallon ƙafa ta Kano Pillars, Surajo Shuaibu Yahaya, da …

Labarai

Kasar Saudiyya Ta Sanar Da Ganin watan Babbar Sallah

Posted onJune 29, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Kasar Saudiyya ta sanar da ganin watan Dhul Hijjah na Babbar Sallah, sanarwar ta ce gobe Alhamis 30 ga watan Yuni …

Labarai

Yadda Kudaden Waje Suka Ƙara Tashin Gwauron Zabi A Kasuwar Canjin Kudaden Waje A Yau Talata

Posted onJune 28, 2022

Alfijr Alfijr ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke tafiya a yau 1. Dollar zuwa Naira Siya = 606 / Siyarwa = 614 …

Posts pagination

‹ 1 … 335 336 337 338 339 … 365 ›
© 2026 Alfijir News Powered by WordPress Theme by Design Lab