Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Lahadi a Kasuwar Wapa
Alfijr Labarai
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 840 / Siyarwa = 857
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 832 / Siyarwa = 875
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 743 / Siyarwa = 785
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 187 / Siyarwa = 128
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 1190 / Siyarwa = 1250
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Lahadi a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux