Alfijr Labarai ta rawaito Yadda kasuwar canjin Kudaden kasashen waje ke hawa da sauka a yau ranar Litinin a Kasuwar Wapa
Alfijr Labarai
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 825 / Siyarwa = 846
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 832 / Siyarwa = 875
3. Yuro zuwa Naira
Siye = 733 / Siyarwa = 743
4. Riyals zuwa Naira
Siye = 190 / Siyarwa = 225
5. CFA Zuwa Naira
Siya = 1030 / Siyarwa = 1200
6. Yan Zuwa Naira
Siye = 81 / Siyarwa = 90
Alfijr Labarai
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Litinin a Kasuwar Wapa kano
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin na iya hawa ko Sauka a Kasuwar
Alfijr Labarai
Don Neman Karin bayani A Kira
08028404926
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai
https://chat.whatsapp.com/KrigvNKcneVBHxctLUQ0ux